Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Shugaban Kamfanin Equitorial Oil and Gas Ltd, Alhaji Umaru Mutallab, ya bayyana cewa, a cikin watan Mayu na shekarar nan ne ake sa rai za’a kammala tashan jirgin ruwa na kan tudu (Inland Container Depot) da ake gina wa a Funtua.
A ranar Talata ne Gwamna Abdullahi Ganduje na Jihar Kano ya yi dau alwashin amfani da dimbin al'ummar da Allah ya albarkaci Kano da shi don habbaka tattalin arzkin Jihar. Ganduje ya yi wannan furucin ne a ranar Talata yayin da ya
Wani mutum mai suna Himanshu Bharadwaj wanda ya yi hatsarin mota kuma likitoci suka tabbatar da cewa ya mutu ya farfado kafin likitocin su kai ga tsaga gawarsa sa don gano ainihin dalilin mutuwar sa kamar yadda akeyi a wasu kasash
A sanarwan da ya aike wa jaridar Leadership, mai magana da yawun rundunar yan sanda na Jihar Borno, DSP Joseph Kwaji ya ce tuni an kwashe gawawakin wanda suka rasu tare da wanda suka jikkata zuwa Asibitin koyarwa na Jami'an Maidug
Sarkin Musulmi kuma shugabanin majalisar koli na harkokin addinin musulunci, Alhaji Sa'ad Abubakar ya shawarci al'umman musulmi da suyi amfani da damar da suke dashi yanzu don yin rajista da karban katin zabe kafin lokacin zaben n
A jiya Juma'a ne aka kaddamar ta cibiyar koyar da dabarun kasuwanci a Jami'ar Bayero da ke Kano don ya zama wajen koyan ilimin kasuwanci da sana'o'i ga dalibai daga dukkan sassan Najeriya Najeriya. Mai martaba Sarkin Kano, Muhamma
Wasu tsaffin ministoci guda uku sun jagoranci wasu mambobin jam'iyyar PDP da dama yayin da sukayi hijira zuwa jam'iyyar Social Democratic Party (SDP), wannan alama ce da ke nuna cewa sulhun da jam'iyyar ta PDP ta ke yi bai samu na
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa ta fadada neman daliban makarantar sakandiren kimiyya da fasaha na mata da ke Dapchi na Jihar Yobe zuwa kasashen da ke makwabtaka da Najeriya. Ministan Labarai da al'adu, Lai Mohammed, ne ya bayar
Wani almajiri mai shekar 11 a duniya, Usman Ya'u. Ya fadi son zuciyarsa a rayuwa nasan zuwa makarantar boko kamar sauran yara don ya cin ma burin sa na zama malami. Ya'u dan asalin jihar Katsina ya fada ne a Kamfanin dillanci laba
Aminu Ibrahim
Samu kari