Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
A yau Juma'a ne babban Direkta na Hukumar Binciken Sirri na kasa (SSS), Lawal Daura ya bayyana cewa hukumar ta SSS tayi amfani da hikimomi na diplomasiyya a maimakon karfin soji wajen ceto yan matan kamar yadda Shugaba Buhari ya
Sifetan Janar na hukumar yan sandan Najeriya, Ibrahim Idris ya tabbatar wa dukkan makarantun da ke yankin arewa maso gabas da ke fuskantar barazana daga Boko Haram cewa za'a samar da yan sanda da zasuyi gadin makarantun.
Majiyar NAIJ.com ta gano cewa mahaifiyar Leah ta yanke jiki ta suma yayin da mayakan Boko Haram suka dawo da yan matan amma bata ga diyar ta ba. Yan kungiyar na Boko Haram sun rike yan matan har na tsawon wata daya.
A wata sanarwa da Sakataren ya bayar a birnin New York da ke Amurka, ya yi kira ga gwamnatin Najeriya ta gudanar da bincike kana ta hukunta duk wadanda aka samu da hannu cikin satar yaran kamar yadda NAN ta ruwaito
Rahotanni sun bayyana cewa sojoji guda 11 ne suka rasa rayyukansu a wani hari da wasu yan bindiga da ba'a san ko su wanene ba suka kai a sansanin sojoji da kegarin Kamfanin Doka a hanyar Funtua da ke karamar hukumar Birnin Gwari n
A yau Laraba ne wata mai kare hakkin bil adama, Aisha Wakil wanda akafi sani da 'Mama Boko Haram' ta bayyana farin cikin ta game da sakin yan matan makarantar sakandire na Dapchi da Boko Haram suka sace kwanakin baya.
Wani mutum dan shekara 30, mai suna Manu Yakubu, ya gurfana a gaban kotun jihar Nasarawa, bisa laifin jefa ‘yarsa rijiya da gangan. Yakubu, mazaunin unguwar Gidigidi ne, a jihar, an zargeshi da laifin jefa ‘yarsa cikin rijiya da g
Motar ta kamfanin Uber tana cikin yanayin saiti na tuki da kanta, tare da Direba a ciki, lokacin data buge wata mata tana tafiya a gefen hanya, a garin Tempe da yammacin ranar Lahadi, cewar kamfanin dake a garin na San Francisco n
Dakarun Sojin Najeriya na 'Mobile Strike Team II' da aka aike jihar Kaduna sunyi nasarar damke wani gaurtaccen dalilin bindiga kana sun gano bindigogi kirar AK 47 guda biyu tare da harsashai guda 38. Tawagar sojojin sunyi nasarar
Aminu Ibrahim
Samu kari