Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Hukumar Sojin Najeriya ta bayar da sanarwan kaddamar da wata sabuwar atisaye na musamman wanda zai murkushe yan ta'addan Boko Haram baki daya. A cewar shugaban bayar da horo da ayyuka na hukumar, David Ahmadu, za'a shafe watanni h
Yan fashin da makami sun kashe a kalla mutane 20 a wani hari da sukakai a Kabaro da Danmani a karamar hukumar Maru dake jahar Zamfara kamar yadda muka samo daga jaridar Daily Trust. A satin daya gabata maharan sunkai hari mai kama
Gwamnar jihar Imo Rochas Okoracha, ya sanya wa duk wani baligi a jihar haraji na N3000 wanda za'a rika amfani dashi wajen gudanar ayyukan cigaba da more rayuwa a jihar kamar yadda jaridar Daily trust ta ruwaito. A wata sanarwa mai
Hedkwatan tsaro na Najeriya ta gargadi yan siyasa su guji yin amfani da harkokin tsaron kasa da sojojin Najeriya wajen cinma burinsu na siyasa. Wannan sanarwan ta fito ne daga bakin direktan sadarwa na hukumar, Brig. Janar John Ag
Ana zargin tsohon gwamnan katsina Shema dayin kaka gida akan kudin SURE-P sama da 7.5bn. EFCC tana zargin tsohon Gwamnan jihar Katsina Alhaji Ibrahim Shehu Shema dayin kaka gida akan kudin SURE-P wanda yawan su yakai N5,776,552,39
Ministan lafiya Dr Chris Ngige ya roki hukumar data janye yajin aikin da ta tafi, yayi wannan rokon ne a ranar laraba data gabata a Abuja. Ngige yace yayi mamakin yanda hukumar ta take yarjejeniyar da suka kulla a watan satumba sh
Shararen lauya mai kare hakkin dan adama, Festus Keyama (SAN) ya bayar da dalilai biyar da suka sanya ya amince yayi wa shugaba Muhammadu Buhari aiki a matsayin kakakin yakin neman zabe na 2019. Ga dalilan nasa a kamar haka
Kabiru Tajudden dan shekara 30 wanda ya daki me gidan da yake haya akan ta bashi notice ya bayyana a gaban kotun majistire dake Okeja. Tajudden wanda yake zaune a gida me lamba 28 Omoroga street, powerline, Meiran wata unguwa a g
Ana zargin Sanata Ovie Omo-Agege da daukar hayyar yan daba wanda suka sace sandar majalisar dattawa wanda aka sace ta a yau Labara yayin da ake zaman majalisa amma daga baya aka dawo da ita. Idan ba'a manta ba, Majalisar da dakata
Aminu Ibrahim
Samu kari