Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Dakarun Sojojin Najeriya wanda ke gudanar da atisayen 'Ayem Akpatuma' sun damke mutane biyu da ke da hannu cikin tayar da rikicin Taraba wanda ya faru a kananan hukumomin Takum da Ussa, wanda aka kamu sune; Danasabe Gasama da kuma
Wata babban kotun da ke zaune a Lafia, babban birnin jihar Nasarawa ta yanke hukuncin kisa a kan wani Saja na 'Yan sanda, Vincent Manu saboda samun shi da hannu wajen kisan wani dan kasuwa, Stephen Anakwe wanda yayi wa sharrin cew
Wata dalibar ajin karshe na makarantar sakandire ta gamu da ajalinta sakamakon wuta ya kama tufafinta yayinda taje Coci domin ayi mata addu'a na musamman domin samun nasara a jarabawar gama sakandire (WASSCE) da za ta rubuta.
Mr. Ibanga Etang, hadimin gwamnan jihar Akwa Ibom, Udon Emmanuel ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC. Cikin watannin da suka shude, mai taimakwa gwamnan na musamman a harkokin zabe, Mr. Chris Okorie shima ya canje sheka daga PDP zuw
A dai rana mai kamar ta yau ne wato 13 ga watan Afrilu amma a shekarar 2007 Allah ya dauki ran fitaccen malamin addinin Musulunci Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam. Malamin ya rasu ne sakamakon harbin bindiga da akayi masa yayin da yake
Aminu Aiku, dan tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya shigar da kara a babban kotun Igbosere a Legas inda yake bukatar kotun ta warware hukuncin da aka yanke a bayan na bawa tsohuwar matarsa rainon yaransu guda biyu.
Amfani da wayar salula da sauran na'urorin hannu da dadare yana daburta yanayin barcin dalibai da kuma yin lahani ga lafiyar kwakwalwarsu inji masu nazarin ilimi na kasar Australia. A sanarwar da ta bayar yau Juma'a, shugaban kung
An gano cewa masoyan sun sami rashin jituwa a kwanakin baya kafin harin ya faru, har ta kai ga cewa mahaifiyar budurwar (Kemi) ta gargadi saurayin ya dena kusantar diyarta inda shi kuma ya dau alwashin daukan mataki akan budurwar
Wasu yan bindiga da ake kyautata zaton makiyaya ne sun kashe a kalla mutane 10 a wasu garuruwa guda biyu a jihar Benuwe. Garuruwan dai sune Gbeji da ke karamar hukumar Ukum da kuma garin Tswarev na karamar hukumar Logo.
Aminu Ibrahim
Samu kari