Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
A lokuta da dama, wasu mutane da aka kama dauke da wasu ababe kamar miyagun kwayoyi, makamai da wasu makamantansu suna ikirarin cewa jami'an yan sandan ne ke yi musu sharri su saka abin a gidajensu ko motocinsu. Idan mutane suka
Kungiyar ta ce ba za ta amince da dokar hana kiwo da gwamnatin jihar ta kafa ba inda suka ce makiyaya suna da damar ziyarar jihohi da kuma yada zango a kowacce jiha kamar yadda sauran yan Najeriya ke dashi. Kungiyar kuma tayi kira
Ya kuma shaidawa shugaba Buhari cewa kasar Amurka a shirye ta ke don cigaba da hadin gwiwa da Najeriya wajen cigaban nahiyar Afrika a fanoni daban-daban da suka hada da yaki da ta'addanci, kasuwanci da inganta rayuwar mutane.
Daya daga cikin wanda aka kama sanya da kayan sojin ya ce shi tsohon jami'in soja ne amma an sallame shi daga aiki bayan ya dauki hutu amma bai dawo a kan lokaci ba a yayin da suke yaki da yan ta'addan Boko Haram. Ya amsa cewa uni
Hukumar zabe mai zaman kanta na jihar Kaduna (KADSIECOM) ta fitar da sakamakon zabukanan kananan hukumomi da aka gudanar ranar Asabar da ta gabata a jihar inda jam'iyya mai mulki ta APC ta yi nasara a kananan hukumomi 14, cikin 18
Wasu jiga-jigan jam'iyya mai mulki ta APC sunyi fatali da tsintsiya a jihar Jigawa, sun sanar da ficewarsu daga jam'iyyar ne a ranar Alhamis 17 ga watan Mayu inda suka ce za su koma jam'iyyar SDP. Wadanda suka sauya shekan sun had
Tsohon kwamishinan kasa na jihar Kano, Alhaji Farouk Bibi Farouk ya ce an gurfanar da shi a kotu ne saboda ya ki bayar da hadin kai wajen cin hanci da ya janyo rikicin da ke faruwa a jami'iyyar APC na jihar Kano. Bibi Farouk ya ba
Jagoran mabiya darikar katolika ta duniya, Paparoma Francis yayi kakkausar suka da Allah-wadai game da kisan gillar baya-bayan nan da sojin haramtaciyyar kasar Isra'ila suka yi wa Falasdinawa a Zirin Gaza. Kamar yadda kamfanin dil
Hukumar sojin Najeriya ta karbi sabbin kayayakin yaki wanda akayi oda daga kasashen waje wanda za'ayi amfani da su wajen cigaba da yaki da 'yan ta'addan Boko Haram da sauran masu aikata miyagun ayyuka a sauran sassan kasar. Ciyama
Aminu Ibrahim
Samu kari