Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Ciwon gyambon ciki (ulcer) matsala ce wadda mutane da dama ke fama da ita, wata kwayar hallita mai tarewa a hanjin mai suna H. Pylori ne ke janyo cutar ko kuma yawan shan magungunan kashe zafin jiki (NSAIDS) wanda sukan sanya fata
Wani masanin tarihi mai shekaru 83 kuma amininin marigayi Cif Obafemi Awolowo, Farfesa Banji Akintoye ya bayar da labarin yadda shugaba Muhammadu Buhari ya kama shi kuma ya garkame shi a kurkuku tare da manyan shugabani kamar mar
Rahotanni sa muka samu sunce a kalla fasinjoji 87 ne wasu yan bindiga sunka sace a hanyar Birnin-Gwari da ke jihar Kaduna. Jaridar Vanguard ta ruwaito cewa yan bindigan sun zabi mutanen da suka sace ne bisa yanayin tufafin da suke
A halin yanzu, Najeriya na samar da kimanin gangan man fetur miliyan 2.8 a kowanne rana a kididigar da akayi a 2006 wanda yakan ya dora Najeriya a matsayin kasar da ke kan gaban wajen samar da man fetur a nahiyar Afirka kuma na 6
An soke zabuka a kananan hukumomi biyu cikin 23 da ke jihar Kaduna saboda matsalolin rashin ingantaccen tsaro sakamakon hari da wasu yan baranda suka kai ofishin hukumar zaben. Ana halin yanzu mutane na jiran sakamakon zabukan da
Hukumar tsaro ta NSCDC reshen jihar Jigawa ta ce jami'an ta sun kama wasu mutane 19 cikin har da tsohon dan sanda mai mukamin sufeta da ake zargi ta yin lalata da wata karamar yarinya yar shekaru 13. Mai magana da yawun hukumar na
Wani barawo ya gamu da sakayyar Allah a yayin da ya shiga dakunan masu jinya da ke babban asibitin gwamnatin Kaduna na Yusuf Dan tsoho wanda akafi sani da asibitin dutse ya sace wa majinyata wayoyin salula. Matashin dai ya shiga b
Wata kungiyar yarabawa mai suna Yoruba Ronu Leadership Forum ta bayyana niyyar da tsohon shugaban kasa Obasanjo ya ke dashi wanda hakan ya sa ya ke da kokarin dakile taurariyar shugaban Muhammadu Buhari gabanin zaben 2019.
Babban kotu jihar Ekiti ne ta zartas wa Ajewole da hukuncin bayan an same shi da laifukan da suka hada da fashi da makami, garkuwa da mutane da kuma yiwa wasu daliban kwalejin Ilimi na Ikere-Ekiti fyade a ranar 7 ga watan Nuwanban
Aminu Ibrahim
Samu kari