Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Akwai jami'o'i masu dimbin yawa a Najeriya amma burin duk wani dalibi shine samun guraben karatu a jami'o'in da suke gaba da takwarorinsu a Kasar. Saboda haka idan kana daya daga cikin wanda ke son sanin ko wadanne jami'o'i ne ke
Hukumar Yan sandan Najeriya ta fitar da jerin sunayen matasan da su kayi nasarar samun shiga aikin dan sanda bayan kammala tantancewa da jarrabawa na shekarar 2018, a wannan rahoton NAIJ.com Hausa ta tattaro muku adadin mutanen da
Hukuma ta damke wani mutum mai shekaru 37 da ake zargi da kashe mahaifiyarsa mai shekaru 65 ta hanyar daba mata wuka a gidansu da ke Oremeji a Legas. An gano cewa wanda ake zargin, Nurudeen Bakare ya dade yana barazanar cewa sai y
Kafin ya zama shugaban NIBSS a shekarar 2012, Shonubi ya yi aiki na shekaru masu yawa a fannin harkokin kudi daya daga cikinsu shine Babban Direkta a Union Bank Plc, ya kuma shugabanci Renaissance Securities Nigeria Limited da kum
Jam'iyyar APC ta yi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karrama marigayiya Kudirat Moshood Abiola wadda ta rasa rayyuwarta a ranar 4 ga watan Yunin 1996 cikin gwagwarmayar tabbatar da cewa gwamnati ta amince da nasarar da mi
Dakarun sojin Najeriya na bataliyar 223 karkashin atisayen Operation Idon Raini sun kai wata samame a Danguru da kuma dajin Babandoka da ke yankin Dansadau a karamar hukumar Maru da ke jihar Zamfara. Sojin sunyi nasarar halaka yan
Kotun majistare da ke Epe a Legas ta yanke wa wani Samuel Asam mai shekaru 31 hukuncin zaman gidan yari na watanni biyu bayan an damke shi yana satar kaji da kwayayensu daga gidan gonan makwabcinsa. Sai dai, Alkalin kotun, Mrs. F.
Kakakin hukumar sojojin Najeriya, Mista Texas Chukwu ne ya tabbatar da afkuwar lamarin a wata sanarwa da ya bayar a yau Alhamis a babban birnin tarayya Abuja. Mr Chukwu ya ce lamarin ya faru ne a jiya yayin da wasu gungun yan fash
Magoya bayan dan takarar APC da ya lashe zaben, Mista Maikai Adamu wanda akafi sani da Adalo sun bayyana nasarar da ya samu a matsayin "nufi na Allah" yayin da wasu daga cikin magoya bayan dan takarar jam'iyyar PDP, Mista Salasi N
Aminu Ibrahim
Samu kari