Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Hukumar Sojin Saman Najeriya ta yiwa wasu manyan jami'anta 29 canjin wuraren ayyuka kamar yadda ta saba yi daga lokaci zuwa lokaci domin kara inganta aiki. Sanarwar da ta fito daga kakakin hukumar, Air Commodore Ibikunle Daramola
Babban kotun tarayya da ke Jihar Legas ta hana tsohon gwamnan Jihar Ekiti, Ayodele Fayose beli bayan ya bayyana kotun a safiyar yau. A ranar Litinin da ta gabata ne hukumar yaki da rashawa na EFCC ta gurfanar da Fayose a kotu bisa
Hukumar Yan sandan Najeriya reshen Jihar Kaduna ta tabbatar da kama mutane 22 da ake zargi da hannu cikin ingiza rikicin da ya barke a garin Kasuwar Magani da ke karamar hukumar Kujama ta Jihar Kaduna. Sanarwan da fito ne daga bak
Ya ce a yanzu mutane su kan hada 'ya'yan itace daban-daban kamar kankana, abarbar, lemu masu yawa sannan su markade shi waje guda su rika sha wanda a turence a ke kira "Smoothies". Adadin suga da ke cikin 'ya'yan itacen su kan yiw
Shaharariyar jarumar wasan kwaikwayo na Dadin Kowa Sabon Salo da ake nunawa a Arewa 24, Fati Nayo wanda akafi sani da Kyauta Dilaliya ta bayyana cewar sheda mara kyau da al'umma ke musu ne dalilin da yasa mafi yawancin su yin aure
Alhaji Sani Musa (313) wanda shine ya lashe tikitin takarar Sanata na yankin Niger ta Gabas karkashin jam'iyyar APC ya garzaya kotu domin kalubalantar yadda uwar jam'iyyar wadda ta maye gurbin sunansa da Sanata mai ci yanzu na maz
Bayan watanni da masu yawa ta bacewarsa, an gano shugaban haramtaciyar kungiyar masu fafutikan neman kafa kasar Biafra (IPOB), Nnamdi Kani a birnin Jerusalem da ke kasar Isra'ila a yau 19 ga watan Oktoban 2018. Hotuna da bidiyon N
Tsohon shugaban kasar Sudan Abdulrahman Al-Dahab ya rasu a Riyadh, babban birnin kasar Saudiyya kamar yadda wani gidan talabijin na kasar, Al Arabiya ya ruwaito a jiya Alhamis. Sai dai tashar talabijin din ba ta bayar da cikaken b
Wata kotun Majistare da zamanta a Minna a jihar Niger ta yanke wa wani dan acaba mai shekaru 23, Adamu Mohammed zaman gidan yari na shekaru hudu bayan an same shi da laifin luwadi da yara maza guda shida. Kotun ta yanke masa hukun
Aminu Ibrahim
Samu kari