Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Hakan ya sa ta tashi domin ya dubo matarsa kuma ya bincika mene hayaniyar da ya ke ji kwatsam sai ya ga yayansa da matansa suna saduwa a dakin baki. Oleg wanda dama dan farauta ne ya yi maza ya dako bindigarsa ya harbe matarsa a y
Shugaban kungiyar malaman jami'o'in Najeriya na kasa (ASUU) Abiodun Ogunyemi ya bayyana cewa kungiyar ba za ta dage yajin aikin da ta fara ba har sai lokacin da gwamnatin tarayya ta biya musu bukatunsu. Kungiyar tana zargin gwamna
Shugaban kungiyar Jama'atu Ahlil Sunnah Lil Da'awatu Wal Jihad, daya daga cikin bangarorin kungiyar da akafi sani da Boko Garam, Abubakar Shekau ya saki sabuwar bidiyo inda ya ke jinjinawa mayakan kungiyar bisa nasarorin da suka s
Wata kotu da ke zamanta a Mararaba a jihar Nasarawa ta yanke hukuncin zaman gidan yari na watanni 12 kan wani mutum mai suna Shagari Ali mai shekaru 36 a duniya bayan samunsa da laifin satar babur wadda kudinta ya kai N150,000.
Dakarun Sojin Najeriya sunyi nasarar dakile wata hari da mayakan kungiyar Boko Haram su kayi niyyar kaiwa a garin Katarko da ke Jihar Yobe. Dakarun sojin sector 2 da ke aikin samar da zaman lafiya na Operation Lafiya Dole ne su ka
Jami'an tsaro sunyi nasarar kama wadanda su kayi garkuwa da sarkin masarautar Adara da ke karamar hukumar Kachia na jihar Kaduna, Cif Maiwada Galadima (Agom Adara). A yau Laraba ne aka gabatarwa manema labarai mutane shidan a hedk
Lauyan gwamnan, Markus Saleh (SAN) ya sanar da kotun cewa a ranar 3 ga watan Mayun shekarar 2018 ne aka kai samame gidan wanda ya ke karewa. Ya yi ikirarin an tsare iyalansa da masu aiki a gidansa ba bisa kan ka'ida ba lokacin da
Wani abin mamaki ya faru a kasuwar Sheikh Abubakar Gumi da ke Kaduna inda 'yan kasuwar suka suka gwale gwamna Nasir El-Rufai na jihar bayan ya yi alakwarin sake gina musu shagunansu da gobara ta afkawa. Rahottani sun bayyana cewar
A jiya ne akayi addua'ar uku na marigayi Manjo-Janar Mohammed Idris Alkali a fadar sarkin Fika da ke Potiskum a jihar Yobe. Babban limamin masallacin garin Potiskum, Imam Mohammed Alkali Kalli ne ya jagoranci addu'an da aka gudana
Aminu Ibrahim
Samu kari