Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Hukumar 'yan sandan Najeriya ta ce ta tura wasu karin jami'an ta zuwa kauyen Magami da ke karamar hukumar Maradun na jihar Zamfara bayan wasu 'yan ta'adda sun kashe mutane masu yawa a ranar Asabar. Sabbin 'yan sandan da aka aike s
Ya yi wannan maganar ne kwanaki kadan bayan Kwamitin ayyuka na uwar jam'iyyar ta zabi sabbin shugabanin rikon kwarya a jihar sakamakon ruguje shugabanin jam'iyyar da tayi a ranar Lahadi da ya gabata. Gwamnan ya ce Oshiomole
Hukumar Sojin Saman Najeriya (NAF) ta ce direban tsohon babban hafson tsaro na kasa, Cif Alex Badeh yana nan da ransa kuma yana samun sauki akasin yadda wasu rahotanni suke cewa an kashe direban yayin harin da wasu 'yan bindiga su
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Kwamared Adams Oshiomhole ya ce zaben Sanata Hope Uzodinma a matsayin gwamnan jihar Imo a zaben 2019 zai kawo karshen mulkin kama karya da Gwamna Rochas Okorocha ya ke yi a jihar Imo. Oshiomhole ya
Wasu 'yan ta'adda da ake kyautata zaton 'yan kungiyar Boko Haram ne sun kai hari a garin Gajiram, hedkwatan karamar hukumar Nganzai na jihar Borno a ranar Juma'a 21 ga watan Disambar 2018. Wasu shaidu da suka yi magana da Channels
Kwamandan sojojin Najeriya na atisayen Operation Whirl Stroke (OPWS), Manjo Janar Adeyemi Yekini ya ce dakarunsa sunyi nasarar dakile wani hari da 'yan bindiga suka kai a wasu sassan karamar hukumar Logo da ke jihar Benue. A sanar
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce jami'anta sun kama matasa 25 da aka samu suna aikata laifuka daban-daban a birnin Kano. Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya ruwaito cewa duk wani halin rashin da'a haramun ne a karkashin
Kungiyar musulunci ta Jama’at Izalat al Bid’ah WaIqamatis Sunnah, (JIBWIS) tare da hadin gwiwa da Ishk Tolaram Foundation India da ke kasar India sun tallafawa mutane 3600 da suka hannaye da kafufuwarsu da na roba. Shugaban kungiy
'Yan sandan kasa da kasa na Interpol ta bayar da umurnin kamo tsohuwar Ministan man fetur na Najeriya, Diezani Allison-Madueke sakamakon bukatar da gwamnatin Najeriya ta shigar da mika ta ga kasar domin fuskantar shari'a. Wannan u
Aminu Ibrahim
Samu kari