Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Mai taimakawa dan takarar shugabancin kasa na jam'iyyar PDP a fanin kafafen yada labarai, Atiku Abubakar, ya mayar da martani ga Barrister Festus Keyamo mai magana da yawun kungiyar yakin neman zaben Buhari a kan cewa da ya yi ya
Wata mace mai matsakaicin shekaru a kasar Indiya datse azzakarin wani mutum da ya rika fitinar ta babu dalili inda aka garzaya da shi asibiti domin ceto rayuwarsa kamar yadda 'yan sanda suka ce a ranar Alhamis. Matan da ake zargi
A yau Juma'a ne Kungiyar Daliban Najeriya na Kasa (NANS) ta yi kira da shugaba Muhammadu Buhari ya gaggauta hukunta mutanen da ake zargi da cin hanci da rashawa a gwamnatinsa. Kungiyar ta kuma bukaci shugaba Buhari ya bayar da umu
Rahoton da muka samu daga Daily Trust ya ce an sace Sarkin Kasuwar Magani, Malam Abdullah Haruna karamar hukumar Kajuru da ke jihar Kaduna. Majiyar Legit.ng ta gano cewar basaraken wanda aka fi sani da Dan Asabe ya bace ne tun ra
Sarkin Ode-Aye a jihar Ondo, William Akinlade ya yabawa mahukuntar kamfanin samar da wutan lantarki na Benin (BEDC) saboda dawowa garin da wutan lantarki. Mutanen garin sun kwashe tsawon shekaru 10 ba su da wuta saboda bashi da hu
Hukumar Sojin Najeriya ta ce ba gaskiya bane cewa mayakan Boko Haram sun kwace garin Baga duk da cewa har yanzu ana gwabzawa tsakanin sojoji da mayakan Boko Haram a garin. Shugaban bayar da horo da ayyuka na soji, Manjo Janar Lami
Rahoton da muka samu daga The Cable ta ce mayakan kungiyar Boko Haram sun kafa tutarsu a garin Baga dake jihar Borno. Wani mazaunin garin ya shaidawa majiyar Legit.ng a yammacin Alhamis cewa 'yan ta'addan sun kwace iko a garin ne
Ministan harkokin cikin gida, Laftanat Janar Abdulrahman Dambazau (mai murabus) ya tabbatar wa 'yan Najeriya cewa gwamnatin tarayya za ta karo jami'an tsaro zuwa jihar Zamfara domin ganin an kawo karshen kashe-kashen mutane da asa
Kungiyar yakin neman zaben shugaba Muhammadu Buhari ta ce idan da Najeriya na kan tsarin gaskiya da tuni dan takarar jam'iyyar Peoples Democratic Party Atiku Abubakar yana cikin kurkuku. Mai magana da yawun kungiyar ta yakin neman
Aminu Ibrahim
Samu kari