Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
Wata matar aure a jihar Kano ta wuce gona da irin wurin nuna kishin ta inda aka ce ta antayawa mai gidan ta tafashashen ruwa tayi masa mummunan rauni saboda wai zai kara aure. Matar da aka ce sunan ta Lauratu Ahmad ta yi wa mai gi
Rundunar 'Yan sandan jihar Zamfara sun kwato shanu 281, rakumma shida, doki daya da jakunna uku da 'yan bindiga suka sace a jihar tare da kama mutane uku da ake zargi da hannu cikin satar. Mutane ukun da aka kama sune Sa’idu Lawal
Kotun Ma'aikata na Kasa (NIC) ta umurci gwamnatin jihar Taraba ta biya tsohon gwamnan jihar, Rabarand Jolly Nyame da wasu mutane uku naira miliyan 151.1 a matsayin kudin fansho da allawus na watan Mayun 2013 zuwa Oktoban 2015. Leg
Anyi ikirarin cewa Jojo ya tsara yadda zai kashe mahaifinsa Luke Robert ne tare da matarsa mai shekaru 18 Brenda Dube da ke zaune a kauyen Village 4 da ke Greenspan Cif Bvute a ranar Alhamisa da ta gabata. Rahotanni sun bayyana ce
Ana tuhumar Gimbiya Hassa bin Salman ne da sanya mai tsaron lafiyarta, Rani Saidi dukkan Ashraf Eid lokacin da aka same shi yana daukan hotunna a gidan ta a shekarar 2016. Gimbiya Hassa bin Salman 'ya ce ga Sarki Salman bin Abdula
Hukumar Aikin Hajji Ta Kasa (NAHCON) ta ce za ta gina otel mai dakuna 500 a garin Kano domin ya zama masauki ga maniyyatan jihar da ke jiran lokacin da jirgin su zai tashi domin zuwa kasa mai tsarki. Shugaban NAHCON, Abdullahi Muk
A zaman da majalisar tayi a ranar Laraba, 'yan Majalisar sun ce zanga-zangar rashin amincewa da tsaron shugaban su da 'Yan Shi'an ke cigaba da yi kan iya haifar da fitina. An tsare El Zakzaky ne bayan da 'yan kungiyar su kayi aran
Rundunar 'Yan sandan reshen jihar Legas sun kama wani Promise Oguegbu mai shekaru 28 bisa laifin kashe wani mutum da masoyiyarsa Ejibo a garin na Legas inda ya ce matar mutumin ne ta shirya yadda za a kashe mijin nata. An tsinci g
Cikin yanayi na rashin nuna nadama kan abinda ya aikata, matashin ya yi ikirarin cewa bai yi niyyar kashe 'abokiyar saduwarsa' ba mai suna Christy amma rashin yarda ta sadu da shi ne yasa ya kashe ta.Wukan kitchen na caka mata.
Aminu Ibrahim
Samu kari