Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
Bisa ga dukkan alamu liyafa na cigaba da bunkasa ga fitattacen jarumin Kannywood, Adam A Zango. A kwana-kwanan nan ne jarumin ya dauki hoto tare da sabuwar motar da ya siya ta alfarma mai suna Wrangler Jeep wacce aka kiyasta kudin
Mataimakin shugaban kasar Najeriya Farfesa Yemi Osinbajo ya bar babban birnin tarayya Abuja domin zuwa kasar Ruwanda. Osinbajo zai wakilci shugaban kasa Muhammadu Buhari ne a wurin taron bikin cikar kasar Rwanda shekaru 25 da samu
Kungiyar sa ido kan miyagun kwayoyi da manyan laifuka na Majalisar Dinkin Duniya (UNODC) ta bayyana cewa akalla mutane miliyan 10 ne ke ta’ammali da ganyen wiwi a Najeriya. UNODC ta sanar da hakan ne a wurin taron nemo hanyoyin ma
Dan takarar shugaban kasa na Jam'iyyar Peoples Democratic Party a zaben Fabrairun 2019, Atiku Abubakar a jiya Asabar ya hallarci jana'izar surukinsa, Cif Chukwuka Iwenjiora a garin Onitsha da ke jihar Anambra.Tsohon shugaban kasa
A kasashen duniya da dama ana matukar noman dankalin hausa saboda amfanin da yake dashi a jiki. Kwararru da masana ilimin sinadaren da ke cikin abinci suna shawartar mutane su yawaita cin dankalin domin amfana da sinadaren da dan
Mutane kadan ne suka fito kada kuri'unsu a zabukkan kananan hukumomi da aka gudanar a jihar Jigawa a yau Asabar 29 ga watan Yunin 2019. Daily Trust ta ruwaito cewa tsirarun mutane kawai aka gano a layin zaben da wakilin ta ya ziya
Dakarun Sojojin Najeriya da ke atisayen Operation Harbin Kunama III sun yi nasarar kama kungiyoyin 'yan bindiga da dama da ke adabar garuwuwan Isa, Rabbah da Burkusuma da garuruwan da ke kusa da Dajin Sububu a Sokoto da Batsari, S
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya kai ziyarar ban girma fadar Sarkin Gombe, Mai martaba Abubakar Shehu-Abubakar a yau Asabar 29 ga watan Mayu. El-Rufai ya ziyarci fadar sarkin ne tare da takwararsa na jihar Gombe, Alhaji Mu
Kotun koli tayi watsi da karar da aka shigar na neman soke zaben Sanata Aishatu Dahiru Ahmed (Binani) na mazabar Adamawa Ta Tsakiya. Alkalai guda biyar ne suka amince da watsi da daukaka karar da dan takarar Abubakar Waziri ya yi
Aminu Ibrahim
Samu kari