Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Kungiyar Islamic Movement in Nigeria (IMN) ta zargi Gwamnatin Tarayya da wasu jami'an kasar Amurka da yunkurin kawo cikas ga tafiya neman lafiya da shugabansu, Sheikh Ibrahim Zakzaky tafi a kasar India. Ibrahim El-Zakzaky da matar
Shahararren jarumin Kannywood kuma mawaki, Adam A. Zango ya yi hatsarin mota a kan hanyarsa ta dawowa daga Jamhuriyar Nijar tare da wasu abokansa kamar yadda ya bayyana a shafinsa na Instagram. Amma jarumin ya ce babu abinda ya sa
Sakataren bangaren Ilimi na kungiyar Islamic Movement in Nigeria (IMN), Abdullahi Musa ya yi ikirarin cewa Sheikh Mohammed Yakoob, yayan Sheikh Ibrahim El-Zakzaky yana yi wa shigaban na Shi'a bakin ciki ne. Musa ya bayyana hakan n
A kalla mutane 11 sun mutu a ranar Asabar yayin wani mummunan hatsarin mota da ya faru tsakanin wata mota kirar Sharon da Trela a garin Damba da ke kilomita hudu kudancin Gusau babban birnin jihar Zamfara.
Shugaban kasar Guinea, Farfesa Alpha Conde ya iso jihar Katsina a ranar Asabar, 10 ga watan Augusta domin yin bikin sallah tare da takwararsa na Najeriya, Shugaba Muhammadu Buhari. Kamfanin Dillancin Labarai na Kasa (NAN) ta ruwai
Jami'an Rundunar 'Yan sandan Najeriya sun dira garin Ibbi bayan kashe jami'ansu uku da wani farin hula daya da sojoji su ka yi a titin da ya rantsa garin zuwa Wukari. Daily Trust ta ruwaito cewa jami'an 'yan sandan da suka tafi ga
Sheikh Mohammed Yakoob, dan uwan shugban kungiyar Islamic Movement of Nigeria (IMN), Sheikh Ibrahim El-Zakzaky ya yi fashin bakin kan rayuwan shugaban na 'Yan Shi'a tun yana kuruciyya zuwa girmansa musamman yadda Iran tayi amfani
Hukumomi a kasar Saudiyya sun sauya suturar dakin Ka’aba a ranar Asabar, 10 ga watan Agustan 2019. Duk shekara ana cire rigar sannan a maye gurbinta da sabuwa a ranar tara ga watan Dhu Al-Hijjah, wanda ya yi daidai da ranar Asaba
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bar babban birnin tarayya Abuja domin zuwa garin Daura da ke Katsina. Shugaban kasar zai yi hutun Eid-el-Kabi wato babbar sallah a garin na Daura. Da isarsa jihar Katsina, Gwamna Aminu Bello Mas
Aminu Ibrahim
Samu kari