Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
A kalla mutane 11 sun mutu a ranar Asabar yayin wani mummunan hatsarin mota da ya faru tsakanin wata mota kirar Sharon da Trela a garin Damba da ke kilomita hudu kudancin Gusau babban birnin jihar Zamfara.
Shugaban kasar Guinea, Farfesa Alpha Conde ya iso jihar Katsina a ranar Asabar, 10 ga watan Augusta domin yin bikin sallah tare da takwararsa na Najeriya, Shugaba Muhammadu Buhari. Kamfanin Dillancin Labarai na Kasa (NAN) ta ruwai
Jami'an Rundunar 'Yan sandan Najeriya sun dira garin Ibbi bayan kashe jami'ansu uku da wani farin hula daya da sojoji su ka yi a titin da ya rantsa garin zuwa Wukari. Daily Trust ta ruwaito cewa jami'an 'yan sandan da suka tafi ga
Sheikh Mohammed Yakoob, dan uwan shugban kungiyar Islamic Movement of Nigeria (IMN), Sheikh Ibrahim El-Zakzaky ya yi fashin bakin kan rayuwan shugaban na 'Yan Shi'a tun yana kuruciyya zuwa girmansa musamman yadda Iran tayi amfani
Hukumomi a kasar Saudiyya sun sauya suturar dakin Ka’aba a ranar Asabar, 10 ga watan Agustan 2019. Duk shekara ana cire rigar sannan a maye gurbinta da sabuwa a ranar tara ga watan Dhu Al-Hijjah, wanda ya yi daidai da ranar Asaba
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bar babban birnin tarayya Abuja domin zuwa garin Daura da ke Katsina. Shugaban kasar zai yi hutun Eid-el-Kabi wato babbar sallah a garin na Daura. Da isarsa jihar Katsina, Gwamna Aminu Bello Mas
Babban Kotun Tarayya da ke Abuja ta bayar da umurnin dakatar da shirin amfani da daleget wurin fitar da 'yan takara yayin zaben cikin gida na jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Kogi har sai lokacin da aka yanke huku
Lauya mai kare wanda akayi kara, Mfon Ben ya shaidawa kotu cewa wanda ya ke karewa ya shigar da karar kallubalantar inganci karar da aka shigar a kansa. Alkalin kotun ya amince da bukatar da lauyan kansilar ya shigar na jinkirta a
Rundunar 'Yan sandan Najeriya ta fitar da sunaye da hotunan jami'an ta uku da sojoji suka bindige a jihar Taraba. Mai magana da yawun rundunar, Frank Mba ne ya sanar da mumunnar lamarin a ranar Laraba inda ya bayar da labarin yadd
Aminu Ibrahim
Samu kari