Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
Rundunar 'yan sandan Najeriya (NPF) ta fitar da jerin sunayen wadanda suka yi nasara a jami'an da za su dauka a shekarar 2019 bayan sun shirya musu tambayoyi da gwaje-gwaje a cibiyoyi daban-daban a sassar kasar. Rundunar 'Yan sand
An mika wa Abulpokwe lambar girmamawar ne yayin wani biki da aka shirya a fadar Buckingham cikin bukukuwar ranar zagayowar haihuwar saurauniyar na shekarar 2019. Yarima William, Duke na Cambridge ne ya mika mata lambar girmamawar
Rundunar 'yan sandan Najeriya reshen jihar Legas ta fara neman wasu 'yan kungiyar asiri hudu ruwa a jallo. 'Yan kungiyar asirin hudu su ne, Mearling, Samuel, Jide and K. infinity. Hakan ya biyo bayan tonon silili da wasu 'yan kung
'Yan sandan na sashin binciken manyan laifuka na tarayya (FCIID) sun gano wani gidan karuwai inda aka tara 'yan mata masu kananan shekaru ana yin lalata da su don a sayar da jariran idan sun haihu. An gano wurin mai suna Dafog Hot
Ya yi bayanin cewa sabon tsarin na amfani da harshen hausa zai saukaka wa yara fahimtar karatu musamman daga aji 1 zuwa 3 na frimare inda ya kara da cewa shirin zai taimaka wurin kawar da jahilci a jihar. A bangarensa, jami'in shi
Shugaban kungiyar 'yan fansho na kasa reshen jihar Kano, Alhaji Salisu Ahmed ya ce a kalla mambobinsu 3,000 da suka yi ritaya daga 2016 zuwa 2018 har yanzu ba su samu garatuti din su ba. Daily Trust ta ruwaito cewa Ahmed ya bayyan
Daya daga cikin daya daga cikin matan da aka ceto daga wani haramtaccen gidan gyaran tarbiyya da ke kira gidan malam Niga a Kaduna ta bayyana yadda ake zina da su a gidan. Wannan na zuwa ne bayan jami'an tsaro a Kaduna sun bankado
Dakarun sojoji sun kama wani Usman Yage da ake zargi yana taimakawa 'yan ta'addan kungiyan Islamic State of West Africa (ISWAP) sayo masu kayayyaki da isar musu da sako a karamar hukumar Gubio na jihar Borno. A cewar rundunar soji
Acewarsa, mahaifinsa ya ya dawo daga baya ya nemi afuwarsa kuma ya nemi ya taimaka masa da kudi bayan ya fara samun karbuwa a sana'arsa na fina-finai. Yawa ya bayyana cewa da yana da hali da ya bindige mah
Aminu Ibrahim
Samu kari