Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
Babban kungiyar kwallo ta Real Madrid suna kokarin maye gurbin tauraron kasar Wales Gareth Bale da buga gefe na Super Eagles Samuel Chukwueze. A cewar shafin Fichajes na kasar Spain, an yi ta kokarn mayar da Bale zuwa Manchester U
Ma'aikatan Ilimi, Kimiyya da Fasaha na jihar Jigawa ta sallami Shugaban makarantar Unity Sakandare ta Maigatari, Dayyabu Madaki a kan sakaci da aikinsa. An bayana korarsa ne cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun Yakubu Abbas,
Wole Soyinka, Nelson Mandela da wasu mutane uku na daga cikin 'yan Afirka ta aka karamma da lambar yabo ta Nobel tun da aka kirkiri shi a 1901. Ana bayar da kyautan na Nobel na ga mutanen da suka bayar da muhimmiyar gudunmawa domi
Shugaban Kwastam ta Najeriya, Hameed Ali ya ce 'yan Najeriya su manta da batun wasu dokokin kasa da hakokin dan adam a wuraren da ake neman tabbatar da tsaro. Premium Times ta ruwaito cewa matsayar da Mista Ali tayi kamanceceniya
Jaridar Vanguard ta wallafa wasu hotunan Injiniya Musa Wada yana sharbar barci a wurin wani taro. Wada ne dan takarar gwamna na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) da za a gudanar a jihar Kogi a ranar 16 ga watan Nuwamban 201
Hukumar Kamfanin Man Fetur ta Najeriya (NNPC) ta sanar da cewa an gano mai a yankin arewa maso gabashin kasar. The Cable ta ruwaito cewa mukadashin manajan sashin hulda da al'umma na kamfanin, Samson Makoji ne ya bayar da wannan s
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Namadi Sambo ya ce 'tsantsagwaron karya ne da sharri' aka yi masa cikin wani labari da aka wallafa na cewa yana da hannun jari a kamfanin rabar da wutan lantarki na Najeriya, KAEDCO. A sanarwar
Shugaban kungiyar 'yan jarida (NUJ) reshen jihar Kano, Ibrahim Shua'ibu ya sha da kyar a daren ranar Alhamis yayin da wasu 'yan daba suka kai masa farmaki da miyagun makamai. Duk da cewa ba su yi masa rauni ba, sun kwace wa Shuiab
Cikin kwanakin nan ne wani bdiyo ke ta yawo a shafukan sada zumunta na wata budurwa da ta wanke saurari da mari yayin da ya kai mata barar soyayyarsa a jami'ar jihar Binuwai. Wasu mutane idan zasu mika tayin soyayyarsu, sukan shir
Aminu Ibrahim
Samu kari