Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Gobara ta kone shaguna da dama inda aka yi asarar dukiyoyin miliyoyin naira a kasuwar sayar da wayoyin salula da aka fi sani da 'Kwantena' a kasuwar Wunti a garin Bauchi. Wani mai gadi a kasuwar da ya nemi a sakaya sunansa ya ce g
Wani ma'aikacin gwamnati mai suna Sunday Udo, a ranar Alhamis ya roki wata kotun kwastamari da ke Abuja da ta warware aurensu mai shekaru 28. Ya yi ikirarin cewa, matarsa ta kwanta da maza 9 duk da aurensa da ke kanta. Udo ya bayy
Jami'an 'yan sanda a jihar Taraba sun kai samame tare da cafke wani gagarumin matsafi. Matsafin na amfani da sassan jikin mutane don cikar aikinsa. Bayan kwakule idon yarinya mai shekaru hudu a duniya ne asirinsa ya tonu.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin Sarki Auwalu a matsayin shugaban hukumar da ke kula da man fetur ta kasa (DPR). Mai magana da yawun shugaban kasa Femi Adesina ne ya fitar da sanarwar nadin da Mista Auwalu. Mista
Shugaban Fair Play Sports International, Jacob Onu, ya karrama Gwamnan jihar Kani, Abdullahi Ganduje a kan kafa ofisoshin yaki da rashawa a duk kananan hukumomi 44 na jihar don yaki da rashawa. An mika wannan lambar yabon ne ga gw
'Yan sandan kasar Kenya sun gurfanar da wasu mata biyu kan laifin gwabza fada a bainar al'umma kan wani mutum. Sarah Wamaitha ta kama Mercy Murithi da fada ne a ranar 4 ga watan Nuwamba saboda tana kusantar mijinta ta hanyoyin da
Wani kwararren mai binciken sababin mutuwar mutane da dan dan sanda ya kama yana zina da gawa don murnar nasarar cin wasar kwallo da kungiyarsa ta yi ya rasa aikinsa. Wanderley dos Santos Silva, mai shekaru 52 ma'aikacin Institute
Duk da cewa zaben 2019 ya zo ya tafi, abubuwan mamaki da yawa sun faru a lamurran siyasar Najeriya. A kowanne zabe a duniya, jam’iyyun siyasa da magoya bayan su ne suke kara karfrin guiwa a karshen zaben, daga nan kuma ake gane wa
Yarima Adewale Oyekan, dan marigayi Sarki Legas, Adeyinka Oyekan ya samu hukuncin kisa sakamakon kashe wata ‘yar kasuwa kuma ‘yar siyasa mai suna Sikirat Ekun da yayi. Wata babbar kotu da ke Ikeja ce ta yankewa yariman mai shekaru
Aminu Ibrahim
Samu kari