Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Jam'iyyar hamayyar ta bayyana fargabar cewa idan abubuwa suka cigaba da faruwa haka a Najeriya, akwai yiwuwar kasar za ta iya tarwatse wa nan ba da dadewa ba. Ta yi nadamar cewa bayan da ta mika mulkin kasar ga jam'iyyar All Progr
Ya bayyana hakan ne yayin ziyarar godiya da ya kai wa Sufeta Janar na 'yan sandan Najeriya (IGP), Mohammed Adamu a Abuja a ranar Alhamis kamar yadda Daily Trust ta ruwaito. Gwamnan ya yabawa 'yan sanda a jihar, musamman kwamishina
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya isa birnin London da ke Ingila domin hallarton taron zuba jari na na Afirka da Burtaniya da za a gudanar a ranar Litinin 20 ga watan Janairun 2020. Hadimin shugaban kasa, Bash
Mahaifiyar saurayi Suleiman ta amince dan ta ya bi wata baturiya mai shekaru 45 wacce tsuntsun soyayya ya daukota daga Amurka domin haduwa da masoyinta da suka hadu a kafa sada zumuntar zamani ta Instagram.
Har yanzu dai jam’iyyar PDP bata farfado daga hukuncin koli ta yadda ta kwace kujerar Emeka Ihedioha a matsayin gwamnan jihar Imo. Jam’iyyar PDP ta cigaba bayyana mamakinta inda ta mika wasu tarin tambayoyi a kan hukuncin da ya t
Sarkin Potiskum, Mai martaba Alhaji Umaru Bubaram Ibn Wuriwa Bauya ya yi magana a kan harin da 'yan ta'addan kungiyar Boko Haram suka kai masa inda hudu daga cikin hadimansa suka rasa rayyukansu a ranar Talata. Ya ce ya yi tafiya
Kamar yadda yace, "ya sanar dani cewa akwai matukar riba a wannan lokacin. Bayan na gamsu, sai na siya hannun jari na N1.8m wanda ke wakiltar kashi 34 na dukkan jarin kamfanin. Ya sanar dani cewa yana fafutukar neman bashi da Firs
Rahotanni sun bayyan cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiga ganawar sirri da shugabannin tsaro a fadarsa dake Aso Rock a Abuja. An gano cewa ya shiga taron da shugabannin tsaron ne ana sauran sa'o'i kadan ya daga zuwa birnin
Rundunar 'yan sandan jihar Kaduna sun tabbatar da kama wani jami'in soja da aka ce ya kashe wani mai sayar da takalma a Kaduna. Mai magana da yawun 'yan sandan, DSP Yakubu Sambo ya tabbatarwa Daily Trust labarin inda ya ce tuni an
Aminu Ibrahim
Samu kari