Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Majalisar jihar Zamfara za ta koma wata makarantar firamare inda za ta dinga aiwatar da zaman majalisar da sauran harkokinta. Hakan ya biyo bayan fara gyaran zauren majalisar da za a yi. Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya ya ruwa
Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma a ranar Alhamis ya ziyarci shugaban kasa Muhammadu Buhari. Ya bukaci taimakonsa wajen dawo da wasu kudi har biliyan talatin da biyu ga jihar wanda gwamnan da ya shude ya kashe wajen yin titunan gw
Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II yayi kira ga gwamnati da ta kafa dokokin kawo karshen rashin adalci. Ya kara da kira ga gwamnati da ta kama duk iyayen da suka tura ‘yayansu bara ko roko. A yayin martani mai zafi a taron gyaran zam
Majalisar Dattawar Najeriya a ranar Alhamis ta gabatar da wani kudirin kafa hukuma ta musamman da za ta rika sauya wa tubabbun 'yan Boko Haram mummunan tunaninsu da koyar da su sana'o'i kafin daga baya a sake su su koma cikin al'u
Jami'an hukumar Kwastam ta Najeriya, NCS, sun kama buhunnan shinkafa 1,393 da aka boye a cikin tukwanen iskar gas ta girki a jihar Ogun. Da ya ke holen masu shigo da shinkafar da barauniyar hanya ga manema labarai a ranar Laraba 1
Wani jami'in dan sanda a karamar hukumar Ningi na jihar Bauchi ya harbi wani Sabo Idris da ke hanyarsa zuwa wurin hakar ma'adinai da ke Burra saboda ya ki bashi cin hanci na kudi Naira hamsin. Kawun Sabo, Adamu Yakubu a hirar waya
Gidajen watsa labaran da lamarin ya shafa sun hada da gidan jarida na Herald, gidan rediyo na Kwara da gidajan talabijin na jihar ta Kwara. Sanarwar da kwamishinan jihar na watsa labarai, Alhaji Muritala Olanrewaju ya raba wa mane
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya ce Najeriya na bukatar karin sojoji 100,000 domin cin galaba a kan 'yan kungiyar ta'addan Boko Haram. Ya bayar da shawarar cewa a dauki a kalla mutane 50,000 aikin soja daga jih
Gwamnatin jihar Zamfara ta ce ta bankado wasu wurare biyu da ke Kaura-Namoda da Sakajiki inda ake zargin wajen boye shanun sata ne a jihar. Kwamishinan tsaro da lamurran cikin gida, Abubakar Dauran, ya sanar da hakan yayin zantawa
Aminu Ibrahim
Samu kari