Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Majalisar Wakilai na tarayya za ta dage zamanta na tsawon makonni biyu saboda fargabar yiwuwar yaduwar cutar Coronavirus a Majalisar ta tarayya. Majalisar ta cimma matsayar dakatar da zamanta ne bayan da Mista Josiah Idem ya gabat
The Nation ta gano cewa wadanda ake zargin 'yan bindigan ne sun isa garin ne a cikin mota misalin karfe 10.30 na dare inda suka kashe dan wani jigo a jam'iyyar PDP a garon da wata shugaban shiyya na PDP a Kano ta Arewa, Hajiya Bal
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo, y ace najeriya na bukatar sabon kudun tsarin mulki don ci gaban kasar nan. Ya sanar da hakan ne a taron farko na tunawa da Dr. Fredrick Fasehun, wandda ya kirkiro kungiyar jama’ar Odua (OPC)
A ranar 27 ga watan janairu na 2000 ne jihar Zamfara ta tabbatar da shari’ar Musulunci bayan kokarin gwamnan na lokacin, Ahmad Sani yarima, wanda ya fara mulki a 1999. Daya daga cikin wadanda shari’ar Musuluncin ta ritsa da shi ma
Gwamnatin jihar Zamfara ta soke tafiyar dalibai 20 da ta dauka nauyin karatunsu zuwa kasar China a karkashin tallafin gwamnatin jihar. Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya ya ruwaito cewa Gwamna Belllo Matawalle ya sama wa dalib
Wasu disassun hotunan dan kasar Italiya da aka kebe a asibitin jihar Legas a kan cutar Coronavirus sun bayyana. Kwamishinan lafiyar jihar Legas, Farfesa Akin Abayomi ne ya wallafa hotunan a shafinsa. Farfesa Abayomi ya ziyarci mut
A ranar Juma'a ne 'yan daba suka hargitsa taron wayar da kai a kan shaye-shaye da ta'ammalli da miyagu kwayoyi da dan majalisar tarayya, Julius Ihonvbere ya shirya a kwalejin Michael Imoudu da ke Auze, karamar hukumar Owan ta gaba
Bayan shekaru hudu na binciken bangarori da yawa wanda ma'aikatar kimiyya da fasaha ta kasar Isra'ila ta dau nauyi tare da hadin guiwar ma'aikatar noma da kiwo, MIGAL ta wallafa a shafinta na yanar gizo cewa ta gano riga-kafin mug
Bukatar kafa cibiyar kula da gyaran tubabban ‘yan Boko Haram za ta samu kudin aiyukanta ne daga hukumar ilimin farko (UBEC) da kuma gidauniyar kudi ta ilimin manyan makarantu (TETFUND), The Punch ta ruwaito.
Aminu Ibrahim
Samu kari