Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Ministocin gwamnatin Najeriya biyu sun ki cewa komai game da halin da ya ke ciki a yanzu, Ministan Lafiya, Osagie Ehanire da Ministan Labarai da Al'adu, Lai Moh
Shugaban hukumar kamfanin man fetur na Najeriya (NNPC), Mele Kyari ya sanar da cewa hukumar mai kula da man fetur da iskar gas za ta bayar da gudunmawar dallar
Matakan hana yaduwar muguwar coronavirus da gwamnatin tarayya ke dauka a kasar nan suna da yawa kuma a halin yanu har sun kai gidajen gyaran hali. A cikin wanna
Wani mutum mai suna Emmanuel Benson, wanda ya hadu da wasu mutane biyu da suka dawo daga Ingila a Legas, ya je yayi gwajin cutar COVID-19 kuma ya an tabbatar ma
A yayin da Najeriya ke fuskantar babban kalubale sakamakon muguwar cutar coronavirus, 'yan majalisar tarayyar kasar nan na bukatar hadin kan junansu don hana ta
A yayin da gwamnan jihar Bauchi ke killace bayan ya kamu da cutar Coronavirus, 'yan majalisar jihar 20 na jam'iyyar adawa a jihar ta APC ne suka kammala shirin
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce dukkan ma'aikatan Hukumar kiyayye yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC da suka yi ritaya su koma bakin aiki. Shugaban kasar ya
Sakamakon gwajin kwayar cutar coronavirus da ka aka yi wa sakataren gwamnatin tarayya, SGF, Boss Mustapha da Ministan Lafiya, da babban sakataren ma'aikatan laf
Gwamnatin jihar Jigawa, a ranar Alhamis ta sanar da cewa ta rufe iyakokin ta na kasa da jihar Bauchi da ta ke makwabtaka da ita da wasu jihohin bayan an samu bu
Aminu Ibrahim
Samu kari