Buhari amince da fitar da N10bn don yaki da Coronavirus, ya umurci tsaffin ma'aikatan NCDC su koma aiki

Buhari amince da fitar da N10bn don yaki da Coronavirus, ya umurci tsaffin ma'aikatan NCDC su koma aiki

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce dukkan ma'aikatan Hukumar kiyayye yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC da suka yi ritaya su koma bakin aiki.

Shugaban kasar ya bayyana hakan ne a wata jawabin da ya yi wa al'ummar kasar game da annobar ta coronavirus da kakakinsa Garba Shehu ya fitar a madadinsa

Yan Najeriya da dama suna ta sukar shugaban kasar saboda rashin yi wa mutanen kasar jawabi lokaci zuwa lokaci kan halin da ake ciki game da annobar da ta harbi kimanin mutane 60 a kasar.

Daga karshe Buhari ya yi wa 'yan Najeriya jawabi, ya umurci tsaffin ma'aikatan NCDC su koma aiki
Daga karshe Buhari ya yi wa 'yan Najeriya jawabi, ya umurci tsaffin ma'aikatan NCDC su koma aiki
Asali: Twitter

DUBA WANNAN: Ana iya daukan Coronavirus ta hanyar jima'i - Ministan Lafiya

A cikin jawabin nasa, shugaban kasar ya ce kare lafiyar 'yan Najeriya daga kamuwa daga coronavirus itace abu mafi muhimmanci da gwamnatinsa ta saka a gaba a halin yanzu.

Ku saurari cikkaken rahoton ...

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel