Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
An gano wani dauke da cutar Ebola a Jamhuriyar Demokradiyar Congo, lamarin da ya tayar hankulan jama'a a yayin da ake fama da annobar coronavirus. Cibiyar lafiy
Firgici da fargaba ta shiga zukatan jama'ar jihar Kano a kan mutuwar wani Abdulrasheed Ibrahim. Mazaunin kwatas din Gwammajan ya mutu ne bayan ya killace kansa.
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Abdulkadir Mohammed a ranar Juma'a ya halarci sallar jami'i. Hakan ya faru ne bayan sa'o'i kadan da aka sallamo shi daga cibiy
Mutane uku ne suka warke daga cutar coronavirus a jihar Oyo. An sallamesu daga cibiyar killace masu fama da cututtuka masu yaduwa bayan an gane sun warke sarai.
A jawabin da ya yi wa manema labarai a gidan gwamnati bayan an sallame shi, ya mika godiyarsa ga yan Najeriya da mutanen jiharsa musamman sarakuna, malamai da m
A yammacin ranar Alhamis 9 ga watan Afrilun 2020, an samu mutane 288 da suka kamu da kwayar cutar COVID-19 a Najeriya kamar yadda Hukumar Kula da Cututtuka masu
Wata kungiya mai suna The Concerned Citizens of Zamfara State ta bayyana cewa akwai yiwuwar jamiyyar APC ta rasa mambobi da magoya bayan ta masu yawa idan Gwamn
An kashe wasu mutane biyu Ibrahim Maye da Bishir Mai Laya da ake zargin suna daga cikin manyan masu yi wa 'yan bindiga da masu garkuwa da mutane leken asiri a K
Hukumar Kula da Cututtuka masu yaduwa ta Najeriya (NCDC) ta tabbatar da samun karin mutane 14 da suka kamu da kwayar cutar COVID-19 wato coronavirus a kasar.
Aminu Ibrahim
Samu kari