Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Za a rufe masallacin Al-Aqsa (Kudus) da ke birnin Jerusalem har a kammala azumin watan Ramadan saboda barkewar annobar Coronavirus. Malaman addinin musulunci ne
A watan Ramadan ne aka saukar da Al-Qur'ani mai girma kuma shine watan da Musulmai ke kwashewa suna azumi. A kalla ana daukar kwanaki 29 ko 30 ana kauracewa ci,
Hukumar kula da aikin Hajji ta kasa (NAHCON) ta bayyana cewa akwai yuwuwar yin aikin hajji a wannan shekarar. Kamar yadda jaridar Daily Trust ta bayyana, shugab
Gwamnan Katsina, Aminu Bello Masari ya sanar da dakatar da yin sallar tarawihi da sallar Juma'a a cikin jami kamar yadda The Cable ta ruwaito. Gwamnan ya kuma d
Hukumar Kula da Cututtuka masu yaduwa ta Najeriya (NCDC) ta tabbatar da samun karin mutum 35 da suka kamu da kwayar cutar COVID-19 wato coronavirus a kasar. Ha
Jami'an 'yan sanda sun damke mutum 4 da ake zargi da kisan Funke Olakunrin, diyar shugaban Afenifere, Chief Reuben Fasoranti. An kashe Olakunrin ne a tsakanin t
Shugaban fannin shiri na kwamitin shugaban kasa na yakar yaduwar annobar Coronavirus na kasa, Sani Aliyu, ya ce kwamitinsa ya matukar damuwa da rahoton yadda ak
Gwamnatin kasar China ta ce kashi na farko na ababen hawan yaki da rundunar sojin Najeriya ta siya a kasar sun iso Najeriya. Kamar yadda jaridar Ukdefencejourna
'Yan gudun hijira 14 ne aka tabbatar da mutuwarsu yayin da 15 daga ciki kuma suka samu raunika daban-daban. Hakan ya faru ne sakamakon barkewar gobara a sansani
Aminu Ibrahim
Samu kari