Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Kotun majistare dake zamanta a jihar Ebonyi ta bayar da umurnin a ajiye wani mutum a gidan gyaran hali saboda tuhumarsa da laifin kashe wani matashi Johnson.
Ƴan bindiga sun kashe mutum 13 ƴan gida daya a ranar Laraba a wani hari da suka kai da safe a garin Agudu da ke Bassa a karamar hukumar Kogi/koton-karfe a Kogi.
Kwamishinan 'Yan sanda na jihar Kano, Mr Habu A. Sani a ranar Talata ya bukaci al'ummar jihar suyi watsi da jita jihar cewa wasu 'yan bindiga za su kawo hari.
Mahajjata sanye da takunkumin fuska sun fara aikin hajjin bana a ranar Laraba amma adadin su ba shi da yawa sakamakon korona da saka Saudiyya takaita mahajjata.
Idan ana magana a kan abinci masu inganta lafiya, yawancin lokuta ganye da kayan lambu suna daga cikin wadanda aka fi ambatta kamar yadda bincike ya suka nuna.
Shugaban kwamitin yaki da COVID-19 na jihar, Gwamna Simon Lalong ne ya sanar da haramcin yayin jawabin da ya yi wa manema labarai a babban birnin jihar Jos.
Dan takarar gwamna na jam'iyyar People’s Redemption Party, PRP, a zaben shekarar 2019 a jihar Kano, Malam Salihu Sagir Takai, ya koma jamiyya mai mulki ta APC.
Sojojin na musamman na Operation Hadarin Daji biyu sun mutu yayinda wasu 3 suka jikkata sakamakon hatsarin motar da suka yi a hanyar Gusau zuwa Zaria a Zamfara.
Kotun daukaka kara a Abuja a ranar Talata ta yi watsi da karar da Dino Melaye ya shigar na kallubalantar nasarar Smart Adeyemi a matsayin sanatan Kogi ta Yamma.
Aminu Ibrahim
Samu kari