Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Matar babban ɗan wasar tawagar Super Eagles na Najeriya, Ahmed Musa ta haihu kamar yadda fitaccen ɗan wasar ya sanar a dandalin sada zumunta ta Instagram..
Kungiyar gwamnonin Arewa, NGF, a ranar Alhamis ta yi tir da harin da aka kai a Kudancin Kaduna a baya bayan nan inda aka kashe kimanin mutum 22 a ranar Laraba.
Amma da ɗaya daga cikin tsohuwar matarsa ta gasgasta zargin da ƴarsa ta yi, ya yanke jiki ya faɗi sumamme kuma aka garzaya da shi asibiti inda ya farfaɗo a can.
Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 354 a fadin Najeriya a ranar Alhamis.
Tubabben tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, a ranar Alhamis ya bar Najeriya Najeriya don zuwa Kaolack, Senegal inda zai hallarci jana'izar Sheikh Tijjani.
Gwamnonin Arewa maso Yamma suna duba yiwuwar yin sulhu da yan bindiga na nufin kawo karshen kallubalen tsaro da ake fama da shi a yankin a cewar Gwamna Tambuwal
Sakataren gwamnatin tarayya, SGF, kuma shugaban kwamitin shugaban kasa na yaki da COVID-19, Boss Mustaha ne ya sanar da hakan yayin jawabin da kwamitin ke yi a
Wannan sabbin harin na zuwa ne kwanaki kadan bayan an tura jamian tsaro zuwa wasu garruruwan da ake ganin sun cikin hatsari ko kuma rikici na iya barkewa..
Tsohon shugaban jam’iyyar Peoples’ Democratic Party (PDP) na kasa, Senator Barnabas Gemade, ya bayar da dalilan da yasa ya koma jam'iyya mai mulki ta APC..
Aminu Ibrahim
Samu kari