Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Ƴan Sanda a jihar Niger sun kama yaya da ƙani a ake zargi da hannu da daukan aiki a ma'aikatar lafiya ta jihar ba tare da bin ka'idojojin daukan aiki ba tun2009
Jamiyyar APC a ranar Talata 1 ga watan Satumba ta soke taron yaƙin neman zaɓe da ta shirya yi bayan hadarin mota da ya ritsa da magoya bayanta da wasu yan sanda
Wani mai amfani da dandalin sada zumunta ta Facebook, Segun Aveileth Oyedele da ya wallafa labarin ya ce mutumin ya shiga kantin ne kamar ya tafi yin siyayya.
An gurfanar da wani mutum mai shekaru 60, Ibrahim Ibuoye a gaban kotu bisa zarginsa da kutse cikin gonar tsohon shugaban ƙasa, Olusegun Obasanjo da ke Ota.
Gwamna Matawalle na jihar Zamfara ya naɗa Ibrahim Ibrahim a matsayin mataimakinsa na musamman bayan ceto shi daga gidan yari a Saudiyya, Daily Nigerian ta ce.
Shugaba Buhari ya yi ta'aziyar rasuwar Attah na Igala na jihar Kogi, Ameh Oboni II. Ya ce tsohon sarkin mutum ne matukar son zaman lafiya da hadin kan al'umma.
Fasto Emmanuel Nuhu Kufe na babbar cocin Throneroom da ke Kafanchan, ya ce jama'a na zuwa wurinsa da bukatar ya siya musu makamai da bindigu don kare kansu.
Mayakan Boko Haram a kan dawakai sun kashe mutum biyu tare da sace wasu biyun a yayin da suka kaiwa wasu manoma hari a wajen Maiduguri da ke jihar Borno...
Gwamnatin jihar Kaduna ta haramta wa masu adaidaita sahu ko kuma Keke Napep daga hawa manyan titunan babban birnin, kamar yadda sabbin tsarin sufuri suka ce.
Aminu Ibrahim
Samu kari