Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
An dauki hotunan jami'an hukumar kula da ababen hawa na jihar Legas, LASTMA, su biyu suna faɗa da fasinjoji a wani mota da suka fito daga Ikeja zuwa Obalende.
A ranar Alhamis ne Karamin Ministan Kasafi da Tsarin Kasa, Clement Agba, ya bayyana cewar a watan Disamba ne za a gabatar da sabon salon tsarin bunkasa tattalin
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bawa Hukumar Kula da Masu Yi wa Ƙasa Hidima, NYSC, ta fara shirye-shiryen buɗe sansanin horaswarta a dukkan faɗin ƙasar. Shugaban
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ce gwamnatocin jihohi da shugabannin makarantu kasar nan su fara shirin buɗe makarantun baki daya, jaridar The Punch ta ruwaito.
Atiku Abubakar, tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, ya nuna ƙin amincewarsa game da ƙarin kuɗin wutan lantarki a ƙasar.Shugaba Muhammadu Buhari ya amince
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika sakon ta'aziyyar sa bisa rasuwar shugaban farko na jami'ar National Open University Noun, NOUN, Farfesa Gabriel Ojo.
Wani soja mai suna Bukar Mustapha Limanti da ke aiki da Operation Lafiya Dole ya kashe wani yaro mai shekaru 9 a Maiduguri, jihar Borno, the Cable ta ruwaito.
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya gargadi yan jam'iyyar adawa ta All Progressives Congress, APC, da sauran jam'iyyu su kula da abinda suka furtawa.
Ɗan sa Ibrahim Musa ya tabbatar wa majiyar Legit.ng Hausa rasuwarsa inda ya ce mahaifinsa ya rasu misalin ƙarfe ɗaya na daren ranar Alhamis a Asibitin Kano.
Aminu Ibrahim
Samu kari