Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Kwamishinan NAHCON mai kula da ayyuka, Abdullahi Magaji Harɗawa cikin wata sanarwa da ya fitar ya ce hukumomin Kula da aikin hajji na Saudiyya ne za su gindaya
Duk da cewa malamin bai ambaci sunan Shugaba Muhammadu Buhari ba, ya nuna damuwarsa a kan yadda wahalhalu, hauhawan farashin kaya da rashin aikin yi ke ƙaruwa a
Jami'an hukumar Kwastam ne suka mika wanda ake zargin, Ishaq Abubakar ga hukumar EFCC a ranar Alhamis 10 ga watan Satumban shekarar 2020 domin a bincike shi.
Yan sanda a Kano sun gano wasu taliyyar indomie masu dimbin yawa da ya kamata a raba a Benue amma aka karkatar da su aka kai kasuwan Singer na Kano aka sayar.
Wasu masu garkuwa da mutane da aka zargin yan bindiga ne sun kai hari garin Nahuche a karamar , hukumar Bungudu a Zamfara sun sace yaran ma'aji su uku a gida.
Gwamnatin jihar Abia ta bakin kwamishinan noma na jihar ta gargadi mutane su dena cin huhun shanu idan an yanka saboda bullar cutar tarin TB na shanu a jihar.
Shugaba kasar Najeriya Muhammadu Buhari a ranar Laraba ya kafa wata kwamiti da za ta cigaba da jan ragamar inganta tattalin arzikin ƙasar mai suna Agenda 2050.
Kotun ta yanke wa Abba Arando mai shekaru 25 da haihuwa hukuncin ɗaurin shekaru biyu ne saboda samunsa da laifin satar karas da kudinsu ya kai Naira 65,000.
Kwamishinan ma'adinai, man fetur da iskar gas na jihar Edo, Joseph Ikpea ya yi murabus daga gwamnatin Gwamna Godwin Obaseki, ya ce ba zai iya barin APC ba.
Aminu Ibrahim
Samu kari