Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
'Yan bindiga sun sace matar wani Alhaji Mai Yadi Charanci da ɗan sa mai shekaru 3 a ƙaramar hukumar Charanci ta jihar Katsina. Mazauna garin sun ce lamarin ya
Shugban Kyrgyzstan, Sooronbay Jeenbekov ya yi murabus daga mukaminsa a ranar Alhamis bayan 'yan kasar sun yi kwanaki suna zanga-zanga, ya ce baya son zubda jini
Gwamnatin tarayyar ta amince da bude dukkan sansanonin horas da masu yi wa kasa hidima ta NYSC a ranar 10 ga watan Nuwamban 2020 a cewar ministan matasa, Dare.
Ministan Sadarwa ta tattalin arziki na zamani, Dakta Isa Pantami ya sanar da cewa nan gaba za a wajabta wa ƴan Najeriya mallakar lambar shaidar ɗan ƙasa NIN.
Ɗan shugabanAmurka Donald Trump mai shekaru 14 Barron ya kamu da korona amma bai nuna alamu da bayan iyayensa biyu sun kamu, a cewar mai ɗakin Trump, Melania.
Rundunar sojojin Nigeriya ta kama Kumaor Fachii, da aka fi sani da Kwamanda wadda shine mataimakin marigayi dan fashi Terwase Akwaza da aka fi sani da Gana.
Gwamnan Gombe Muhammadu Inuwa Yahaya ya naɗa wani Ibo, Prince Chidebelu Cornelius Ewuzie a matsayin mashawarcinsa na musamman kan inganta alaƙa tsakanin al'umma
Gwamnatin jihar Kano ta tsayar da ranar 26 ga watan Oktoban 2020 a matsayin ranar da za ta buɗe makarantun gaba da sakandare bayan watanni bakwai suna rufe.
Ƴan Zuru daga jihar Kebbi mazauna jihar Kaduna sun yi addu'a ta musamman ga marigayi Sarkin Zazzau Dr Shehu Idris da ya rasu a ranar 20 ga watan Satumban 2020.
Aminu Ibrahim
Samu kari