Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
Gwamnan ya yaba wa INEC bisa nasarar gudanar da zaben na ranar Asabar kamar yadda The Punch ta ruwaito. Gwamnan wadda ya yaba wa ƙoƙarin hukumomin tsaro don tab
Buhari ya assasa tubalin ginin jami'ar musulunci ta As-Salam Global University, Hadejia, mallakar kungiyar Jama'atu Izalatul Bidi'ah Wa'iqamatis Sunnah a Jigawa
Iyan Zazzau, Bashir Aminu, ya yi karar gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai a kotu saboda nada Ahmed Nuhu Bamalli a matsayin sabon sarkin Zazzau don maye gurbin
Abdullahi Ganduje ya dakatar da mashawarcinsa na musamman kan kafafen watsa labarai, Salihu Tanko Yakasai game da wasu 'maganganu masu kaushi da ya yi kan Shuga
Sufeta Janar na Rundunar 'Yan sandan Najeriya, Mohammed Adamu ya sanar da soke runduna ta musamman mai yaki da fashi da maki wato SARS. Wannan na dauke ne cikin
Sakamakon zaben gwamnan jihar Ondo tsakanin gwamna Rotimi Akeredolu na APC, Eyitayo Jegede na PDP da kuma Ajayi Agboola na ZLP sun fara shigowa, duba a nan.
Ana fargabar a ƙalla mutum 10 ne suka mutu yayinda wasu 30 suka jikkata sakamakon hadarin wasu treloli biyu suka yi a Adamawa a ranar Asabar a jihar Adamawa.
Bayan kammala kada kuri'a, shiryasu da kidaya a rumfunan zabe da dama a jihar Ondo, sakamakon zabe sun fara shigowa gabanin sanarwan hukumar zabe ta IiNEC.
Sanarwar da kakakin 'yan sandan jihar Haruna Mohd ya fitar ta ce an dade da sanin cewa wadanda ake zargin 'yan fashin ne suna adabar matafiya da ke bin hanyar
Aminu Ibrahim
Samu kari