Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu ya sassauta dokar hana fita na awa 24 da aka saka a jihar a lokacin da rikici ya yi kamari a jihar sakamakon zanga zanga
Kwamishinan 'yan sandan jihar Kwara, Kayode Egbetokun ya bayyana cewa an kori jami'ai shida daga aiki a jihar kan wasu laifuka da aka ce sun aikata da suka saba
Wasu da ake zargin 'yan daba ne sun afka wuraren ajiye kaya da aka ajiye kayan abinci na tallafin COVID 19 da ke harabar Cocoa Processing Industrial, Ede, a jih
Tsohon shugaban kasa na mulkin soja, Janar Abdulsalami Abubakar (ritaya) ya yi kira ga matasan Najeriya su dakatar da zanga zangar EndSARS don tattaunawa..
Mai bada shawara na musamman ga shugaban kasa kan kafar watsa labarai, Femi Adesina ya ce wasu masallatai da coci-coci da wasu kafafen baza labarai na kiyayya.
Buhari ya bayyana cewa gwamnatinsa kokarin yaƙar talauci zahiri da badini. Buhari ya bayyana hakan a jawabin kai tsaye da ya yi wa 'yan kasa ranar Alhamis.
Babbar hedikwatar tsaro ta Najeriya tayi magana akan zargin harbin wasu daga cikin masu zanga zangar #ENDSARS a Lekki da sojoji sukayi. PM News ta ruwaito cewa
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce wasu 'yan Najeriya suna zaton ragwanci ne gaggawar da gwamnati ta yi na soke rundunar 'yan sanda ta musamman masu yaki da fashi d
Wasu da ake zargin 'yan daba ne sun sake cinna wa ofishin 'yan sanda wuta a Legas kamar yadda Daiy Trust ta ruwaito. Ofishin 'yan sandan da ke fitaccen makarant
Aminu Ibrahim
Samu kari