Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
Tsohon shugaban kasa na mulkin soja, Janar Abdulsalami Abubakar (ritaya) ya yi kira ga matasan Najeriya su dakatar da zanga zangar EndSARS don tattaunawa..
Mai bada shawara na musamman ga shugaban kasa kan kafar watsa labarai, Femi Adesina ya ce wasu masallatai da coci-coci da wasu kafafen baza labarai na kiyayya.
Buhari ya bayyana cewa gwamnatinsa kokarin yaƙar talauci zahiri da badini. Buhari ya bayyana hakan a jawabin kai tsaye da ya yi wa 'yan kasa ranar Alhamis.
Babbar hedikwatar tsaro ta Najeriya tayi magana akan zargin harbin wasu daga cikin masu zanga zangar #ENDSARS a Lekki da sojoji sukayi. PM News ta ruwaito cewa
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce wasu 'yan Najeriya suna zaton ragwanci ne gaggawar da gwamnati ta yi na soke rundunar 'yan sanda ta musamman masu yaki da fashi d
Wasu da ake zargin 'yan daba ne sun sake cinna wa ofishin 'yan sanda wuta a Legas kamar yadda Daiy Trust ta ruwaito. Ofishin 'yan sandan da ke fitaccen makarant
'Yan daba sun kai hari kan dakin da aka ajiye kayayyakin tallafin Corona ranar Alhamis a yankin Mazamaza da ke karamar hukumar Oriade a jahar Lagos. Bayan da su
Kotu a Ebonyi da ke zamanta a Abakalili, a ranar Laraba ta bada umarnin tsare wasu mutum hudu da ake zargi da hannu wajen kai hari ga shugaban 'yan sanda na Oha
Sarkin al'ummar Kasar Ogbomoso, Oba Oladunni Ajagunbade Oyewuni III ya ki karbar tallafin Naira miliyan 100 daga gwamnan Jihar Oyo, Injiniya Seyi Makinde..
Aminu Ibrahim
Samu kari