Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
An ruwaito cewa wasu da ake zargin masu garkuwa ne sun kashe wata mata mai juna biyu a Kaduna a ranar Talata a unguwar Rigachikun. Wata majiya ta shaida wa The
Shugaban Muhammadu Buhari ya bayyana alhinin sa game da rasuwar wani jigo a Kano kuma mashahurin malami Muhammad Adahama, inda ya bayyana shi a matsayin "abokin
Mambobin Ƙungiyar Islamic Movement of Nigeria (IMN) da aka fi sani da Shi'a, a ranar Talata 3 ga watan Nuwamba sun ƙona tutar kasar Faransa a Abuja kan kalaman
Kungiyar masu shirya fina-finan Hausa ta Najeriya, MOPPAN ta sake korar jarumar Kannywood, Rahama Sadau, sakamakon wallafa zafafan hotunan ta a dandalin sada zu
Fusatattun matasa a garin Daudu a ƙaramar hukumar Gina, a ranar Talata, sun ƙona Divine Shadow Church kan alaƙanta mai cocin da satar mazakuta a garin kamar yad
Jarumar Kannywood Rahama Sadau ta bawa masoyanta haƙuri bisa sakin wasu hotuna a shafin ta na Instagram da Tuwita a ranar litinin. Da yawa daga cikin masoyanta
Kungiyar malaman Jami'a (ASUU) ta ce kada iyaye su yi tunanin cewa abin da suke nema ya yi yawa da har zai sa su dauki dogon lokaci suna yajin aiki. Daily Trust
An birne gawar tsohon jakadar Najeriya a ƙasar Jordan, Alhaji Haruna Ungogo a maƙabartar Na'ibawa Gabas da ke birnin Kano misalin ƙarfe 9.59 na safiyar ranar Li
An bude masallaci a babban birnin Greek, Athens bayan shekaru 14 ana dambarwa, wata majiya ta kusa ta wallafa ranar Talata. An gudanar da sallah ta farko a masa
Aminu Ibrahim
Samu kari