Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
Gwamnan Borno, Babagana Zulum, ya umarci 'yan sanda su tarwatsa duk wani mai zanga zangar da yayi kokarin taba zaman lafiyar jihar a cewar rahoton The Punch.
An cigaba da zanga-zanga, ranar Juma'a, a wasu ƙasashen Musulmi don nuna fushi kan kalaman shugaban Faransa da batanci ga Annabi Muhammad. (SAW). An cigaba da z
Salihu Tanko Yakasai, mashawarci na musamman kan kafafen watsa labarai na Gwamnan Kano Abdullahi Ganduje ya sake sukar mahukunta a Najeriya kan gazawarsu wurin
Babban sifetan ƴan sandan Najeriya, IGP, Mohammed Adamu a ranar Juma'a ya faɗa wa jami'an rundunar su kare kansu idan aka kai musu hari a gari. Shugaban ƴan san
Wani jami'in tsaro, jami'an sintiri hudu da wasu mutane da ba a san adadin su ba sun rasa rayukansu ranar Alhamis yayin da yan bindiga suka kai hari a Diskiru.
Ƴar majalisar mai wakiltar mazaɓar Amuwo Odofin ta 1 a Jihar Legas, Mojisola Alli-Macaulay ta ce mafi yawancin matasan Najeriya cikin mayen ƙwayoyi suke a kullu
Rundunar sojojin Najeriya tace jami'anta su kashe yan ta'adda 22 lokacin da mayakan kungiyar Boko Haram suka kai hari sansanin sojoji da ke Damboa, Jihar Borno
Kwamishinan lafiya a Jihar Kogi, Saka Audu, ya fashe da kuka ranar Laraba, 28 ga watan Oktoba lokacin da yake duba irin barnar da masu fasawa da ƙona dukiyar al
Wasu 'yan bindiga sun sace wata malamar jami'a mai mukamin farfesa wanda ba a bayyana sunanta ba ta Jami'ar Chukwuemeka Odumegwu Ojukwu, da ke jihar Anambra.
Aminu Ibrahim
Samu kari