Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
A yayin da Najeriya ke fama da rigingimunta, an yi kira da ƴan kasa su taru su mara wa Shugaba Muhammadu Buhari baya. Gwamnan Jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal
Yan jam'iyyar Action Peoples Party, APP, da ba zasu gaza 20,000 ba, ciki har da manyan shugabannin jam'iyyar sun koma jam'iyyar PDP a jihar Ebonyi ranar Talata
Da yammacin ranar Litinin ne yan bindiga suka yi garkuwa da wasu ma'aikatan hukumar tara kudaden shiga ta jihar Benue a karamar hukumar Vandeikiya da ke jihar.
Rundunar ƴan sandan Jihar Rivers ta ce ta kama Kansila a majalisar Etche, Blackson Nwanyawu kan zargin yi wa matar yayansa duka. Kakakin rundunar ƴan sandan ji
Ɗan ƙwallon Najeriya, Usman Yusuf, da ke buga wa ƙungiyar Crown Football da ke Ogbomoso, Oyo wasa ya rasu bayan ya yanke jiki ya faɗi yayin da suke buga wasa a
Ƴan bindiga sun yi garkuwa da ɗaliban Jami'ar Ahmadu Bello ta Zaria su 17 a babban titin Kaduna zuwa Abuja. The Abusites, jaridar jami'ar ne ya ruwaito afkuwar
Shugaba Muhammadu Buhari ya amsa gayyatar auren Najib Aminu Waziri, dan gidan Gwamna Aminu Waziri Tambuwal ranar Asabar 15 ga watan Nuwamban shekarar 2020.
Za a birne fitaccen ɗan kasuwar kasar Zimbabwe, Genius Ginimbi Kadungure a yau 14 ga watan Nuwamban 2020 cikin akwatin gawa ƙirar Versace. Ginimbi ya rasu ne a
Bashir El Rufai, daya daga cikin 'ya'yan gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya fitar da hotunan kafin aurensa inda ya nuna wa duniya matar da zai aura. Bello E
Aminu Ibrahim
Samu kari