Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Gwamnan Jihar Bayelsa, Douye Diri, ya rasa yar uwarsa mai suna Madam Elizabeth Carter kamar yadda rahotanni suka bayyana. Wannan na dauke ni cikin sakon ta'aziy
Toyin Bello, wata mazauniyar Ibadan, babban birnin jihar Oyo, ta bada labarin yadda ta sahalewa wani namijin yi mata ciki a gidan mijin ta, The Cable ta ruwaito
Sanata Elisha Abbo mai wakiltar mazabar Adamawa Ta Arewa a Majalisa ta 9 ya tabbatar da cewa zai yi takarar gwamna a Jihar Adamawa a shekarar 2023, The Punch ta
Shugaban kungiyar Alliance on Surviving COVID-19 and Beyond (ASCAB), Mista Femi Falana (SAN) ya ce talauci ya fi saurin kisa akan COVID-19, The Punch ruwaito.
Shugaban hukumar yan Najeriya mazauna kasashen waje, Abike Dabiri-Erewa, ta ce gwamnatin Najeriya tana duba lamarin Sulaimon Olufemi wanda kasar Saudiyya ta yan
Jarumar fina finan Nollywood Didi Ekanem ta janyo cecekuce a kafar sada zumanta bayan ta shawarci yan mata kan hanyoyin da su bi a soyayya cikin shekara mai kam
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce ta kama wadanda suke shirya taron party na badala karo na farko a Jihar Kaduna, The Punch ta ruwaito. Sai dai an soke yin
Alƙalin kotun majistare da ke zamanta a Jigawa ta yanke wa wani Sabi'u Ibrahim Chamo hukuncin gidan yari saboda ɓata sunan Gwamna Muhammadu Badaru Abubakar.
Wasu da ake zargin yan bindiga ne sun mamaye kauyen Sabon Garin Tafkin Kazai a karamar hukumar Tsafe da ke jihar Zamfara tare da kashe wani sanannen mai siye da
Aminu Ibrahim
Samu kari