Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Wata mata ra rabu da mijinta ta auri dan sa mai shekaru 21 kuma ta amsa cewa an yi mata tiyata ta kwaskwarima domin ta kara kyau, LIB ta ruwaito. Marina Balmesh
Kotun sojoji da ke Jihar Sokoto ta bawa lance corporal Idakpini Martins beli bayan tsare shi na tsawon watnni bakwai da aka yi, News Wire ta ruwaito. Lauyan soj
Hedkwatar Tsaro ta Najeriya ta ce sojoji sun kashe yan ta'addan kungiyar Boko Haram 63 a jihar Yobe cikin mako daya sakamakon gumurzun da suka rika yi da dakaru
Tsohon likitan Donald Trump - da Trump ya yi ikirarin cewa ya fadi a wasika cewa ba za a taba yin shugaban kasa mai lafiyarsa ba ya mutu, kamar yadda rahotanni
A yayin da babban zabe ke gabatowa, wata kungiyar matasa ta kudu maso yammaci ta shirya tattakin matasa 10,000 daga Lagos zuwa Bauchi don Bala Muhammed ya zama
'Yan bindiga sun nemi a biya su naira miliyan 50 a matsayin kudin fansa kafin sako yaran shugaban tsagin jam'iYyar APC na karamar hukumar Maru da ke Zamfara.
Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani-Kayode, ya gargadi wata kungiyar musulmai, Muslim Solidarity Forum, da tayi taka tsan-tsan da kalaman ta akan Bi
Lauyan Iyan Zazzau, Alhaji Bashar Aminu, Ustaz Yunus Usman SAN a ranar Laraba ya tunkari kotu don janye karar da wanda ya ke karewa ya shigar. Wannan na zuwa ne
Daya daga cikin tsofaffin kakakin majalisar Jihar Kaduna, Ahmed Hassan Jumare (Branco) ya rasu. Jumare ya mutu bayan gajeriyar jinya da daren ranar Talata.
Aminu Ibrahim
Samu kari