Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
A kalla mutane 13 ne suka riga mu gidan gaskiya kuma wasu da dama sun jikkata a daren ranar Laraba yayin da wani babban mota da ke hanyarsa ta zuwa Legas ya yi
Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje a ranar Laraba ya bayyana cewa annobar COVID-19 ta dawo a jihar ta shi, tare da yin kamari fiye da karon farko an anno
'Yan bindiga sun kashe Mai Unguwa a kauyen Baranje da ke karamar hukumar Chikun a Jihar Kaduna, tare da wasu mutum uku, The Nation ta ruwaito. Kwamishinan tsoro
Tsohon Sifeta Janar na 'Yan Sandan Najeriya, Alhaji Gambo Jimeta ya riga mu gidan gaskiya. Marigayin ya rasu yana da shekaru 84 a duniya. Kanin tsohon shugaban
Wata kotu a Jos, da ke zamanta a Kasuwan Nama, ranar Alhamis, ta raba wani aure tsakanin Rakaiya Abdullahi da mijin ta, Saleh Adam bayan ta zargi mijin nata da
Kamfanin rarraba hasken wutar lantarki na Jihar Kaduna, KAEDCO, a ranar Laraba, ya yanke wutar gidan marigayi Shehu Shagari, shugaban kasar Najeriya a jamhuriyy
Shugabannin yan bindiga a yankin Kidandan a karamar hukumar Giwa a Jihar Kaduna a ranar Talata sun bukaci za su tuba bayan tattaunawa da Dr Ahmad Gumi. Dr Gumi
Kungiyar Fulani Makiyaya ta Miyetti Allah, MACBAN, ta yabawa Fadar Shugaban Kasa saboda saka baki cikin batun umurnin da gwamnan Jihar Ondo Rotimi Akerelodu ya
Ta shaida cewa aikin ta na farko a matsayin mai garkuwa da mutane ya fara ta kan tsohon saurayin ya wanda yaki auren ta bayan shafe tsawon shekaru suna soyayya.
Aminu Ibrahim
Samu kari