Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Rundunar yan sanda a jihar Anambra ta kama wani fasto da ke kiran kansa Annabi Onyebuchi Okocha da aka fi sani da 'Onyeze Jesus' kamar yadda Daily Trust ta ruwa
Lauyoyin matar Sheikh Ibrahim El-Zakzaky, shugaban kungiyar IMN, ya bukaci babban kotun jihar Kaduna ta janye umurnin da ta bada daga baya na umurtar hukumar ku
Sanata Kashim Shettima daga jam'iyyar mai APC mai wakiltar Borno Central ya ce Shugaba Muhammadu Buhari ya zabo mutanen da suka cancanta yayin nadin sabbin many
A kalla mutane hudu ne suka rasa rayyukansu yayin wani hari da yan bindiga suka kai a garuruwa a kananan hukumomin Igabi da Kajuru a jihar Kaduna, The Channels
Abubakar Shekau, shugaban tsagi guda na kungiyar Boko Haram ya fitar da sabon sautin murya inda ya yi magana game da nadin sabbin manyan hafsoshin Najeriya, ind
Wasu daga cikin yan matan makarantar mata ta Chibok da Boko Haram suka sace tun a shekarar 2014 sun tsere daga hannun su a yau, Daily Trust ta ruwaito. Daya dag
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari yana ganawa da mambobin kwamitin kolin harkokin addinin musulunci ta Najeriya, NSCIA. Ana gudanar da taron ne a gidan gwamnati na
Mahaifin Gwamna Ifeanyi Okowa na jihar Delta, Cif Arthur Okorie Uzoma ya riga mu gidan gaskiya, jaridar Vanguard ta ruwaito. Ya rasu ne a safiyar ranar Alhamis
Wani dan shekara 37 da ake wa zargin damfara, Kelvin Odion, ya shiga komar yan sanda a Jihar Ogun bayan ya mallaki katinan ATM 17 ba bisa ka'ida ba. Odion, wan
Aminu Ibrahim
Samu kari