Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Batun rikicin makiyaya yana daya daga cikin abubuwan da ke janyo cece-kuce a Nigeria a yanzu. Har ta kai ga wasu gwamnatocin jihohi suna daukan matakai da suka
Kwamitin da aka kafa domin sayar da kayayyakin da gwamnatin tarayya ta kwace daga masu laifi ta fara sayar da wasu kadarori 25 a sassan kasar daban-daban. Daya
Jam'iyyar All Progressives Congress, APC, ta karyata jita jitar da ake yada wa cewa za ta tsayar da tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan a matsayin dan takara
Gwamnan jihar Ondo, Mista Rotimi Akeredolu ya ce makiyaya daga kasashen ketare da ke zaune a dazukan jihar ne suka aikata laifuka da kai hare hare, The Punch ta
Tsohon kwamishinan lafiya na jihar Borno, Dakta Salisu Kwaya-Bura da ake sauke a ranar Talata ya ce sauke shi bai da alaka da siyasa, The Punch ta ruwaito. Mai
Dattijon Arewa, Bashir Tofa, ya yi gargadin cewa wadanda ke neman tada rikicin kabilanci a kasar su dena domin kare afkuwar babban tashin hankali. Ana zaman dar
Tsohon kwamishinan cigaban matasa a karkashin mulkin Seriake Dickson a jihar Bayelsa, Kwamared Udengs Eradiri ya fice daga tsohuwar jam'iyyarsa ta Peoples Democ
Jami'an hukumar yaki da safarar miyagun kwayoyi ta Nigeria, NDLEA, sun kama wani matafiyi a filin tashin jiragen sama dauke da hidar iblis mai nauyin kilo 3.3 a
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya dawo fadar gwamnati ta Aso Rock Villa da ke Abuja kamar yadda hadiminsa Bashir Ahmad ya sanar a Twitter. Shugaban kasar ya taf
Aminu Ibrahim
Samu kari