Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Gwamnatin Jihar Kaduna a ranar Lahadi ta ce yan bindiga sun halaka mutane bakwai a sassa daban-daban a jihar. Mr Samuel Aruwan, kwamishinan tsaro da harkokin ci
Rahotannin da muka samu daga The Punch na cewa an sako yan matan makarantar Government Secondary School, Jangebe, da ke jihar Zamfara. A halin yanzu suna fadar
Yan bindiga sun kai hari Government Technical College, Kagara da ke karamar hukumar Rafi na jihar Niger, Daily Trust ta ruwaito. Majiyoyi sun bayyana wa Daily T
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose ya yabawa Salihu Tanko Yakasai, hadimin gwamnan Kano Abdullahi Ganduje da aka sallama saboda sukar Buhari. Fayose ya
Gwaman Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya sallami mai taimaka masa a bangaren watsa labarai, Salihu Tanko Yakasai wanda aka fi sani da Dawisu. Gwamnan ya ce ya sal
Hukumar yan sandan farin kaya, SSS, reshen jihar Kano, ta musanta kama Salihu Tanko-Yakai, hadimin gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje saboda kalaman da ya yi
A kalla mutane hudu riga mu gidan gaskiya sakamakon sabon harin da yan bindiga suka kai garin Kagara a jihar Niger, Daily Trust ta ruwaito. Garin Kagara ya yi f
Gwamnatin jihar Kano ta sanar da rufe makarantun kwana 10 a sassan jihar nan take biyo bayan sace yan matan makarantar GGSS Jangebe a jihar Zamfara, Daily Trust
Masu iya magana kan yi wa soyayya kirari da ruwan zuma sai dai a wasu lokutan masoya kan yi wa juna abin mamaki idan daya daga cikinsu ya janye soyayyar ko kuma
Aminu Ibrahim
Samu kari