Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Kungiyar musulmi ta Jama’atu Nasril Islam (JNI) ta ce ba za ta hallarci mukabala da gwamnarin jihar Kano ta shirya da Sheikh Abduljabbar Kabara ba, Daily Trust
'Yan bindiga sun afkawa jama'ar garin Ruwan Tofa da ke karamar hukumar Maru a jihar Zamfara inda suka sace a kalla mutum 60, suka kona rabin garin tare da sace
Gwamnatin Jihar Zamfara ta saka dokar hana fita daga yamma har asuba a garin Jangebe sakamakon tarzomar da ta faru bayan sakin daliban makarantar GGSS Jangebe d
Tsohon jarumin Nollywood kuma kwararren dan jarida Sadiq Daba ya rasu. An ce tsohon dan jaridar ya rasu ne a ranar Laraba 3 ga watan Maris misalin karfe 8.30 na
Wani matashi dan Nigeria mai suna Ango Adamu ya riga mu gidan gaskiya kwana daya bayan daura aurensa a garin Matumbi a jihar Neja. An gano cewa marigayin da aka
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum ya ce tsarin sauya tunanin yan ta'addan Boko Haram da ake kira 'Safe Corridor' baya aiki kamar yadda aka yi tsamanni. Zulum
Garba Shehu, mai magana da yawun shugaban kasa, ya ce Shugaba Muhammadu Buhari ya umurci hukumomin tsaro da su harbi duk wani da suka gani dauke da bindigar AK-
Kungiyar matasan Ibo ta 'The Ohanaeze Ndigbo Youth Council, OYC,' ta bukaci a kama malamin addinin musulunci da ke kokarin yin sulhu da yan bindiga a arewacin N
A kalla yan sanda biyu ne aka kashe a karamar hukumar Obubra da ke jihar Cross River, kamar yadda Daily Trust ta ruwaito. A cewar majiyoyi daga garin, wasu muta
Aminu Ibrahim
Samu kari