Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Ɗaya daga cikin ƴaƴan Shugaban kasa, Zahra Buhari-Indimi ta ce bata taɓa damfarar gwamnatin tarayya N51bn da N2.5bn ko kuma wani adadin kuɗi ba. Ɗiyar shugaban
Matar wani manomi, Funmilayo Oluwadara, ta haifi 'yan hudu a karamar hukumar Ogbomoso ta Arewa na jihar Oyo, The Nation ta ruwaito. Matar mai shekaru 38 ta haif
Gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai ya sake jadada cewa ba zai taba yin sulhu da yan bindiga ba kuma baya goyon bayan yi wa bata gari da ke adabar jiharsa afuwa. Gwam
Dapit Karen, yar uwar ministar harkokin mata na kasa, Pauline Talen wacce masu garkuwa da mutane suka sace a safiyar ranar Litinin, ta kubuta daga hannunsu ta s
Dakarun yan sandan jihar Katsina, a ranar Talata a karamar hukumar Safara da ke jihar sun yi bata kashi da yan bindiga inda suka kashe daya suka kuma kwato bind
Yan bindiga sun kai wa matafiya farmaki a babban titin Benin-Ore a safiyar ranar Laraba 10 ga watan Maris inda suka tada wa matafiyan hankula. Duk da cewa a hal
Babban bankin Nigeria, CBN, ta sake bude shafinta na TCF don bada rance ga wadanda suka fada matsin tattalin arziki sakamakon annobar COVID-19. Bankin bada bash
Gwamnan Bello Matwalle na jihar Zamfara ya bawa dukkan yan bindiga da ke jiharsa wa'addin watanni biyu su tuba su mika makamansu idan kuma ba haka ba su fuskanc
'Yan bindiga sun kari kauyen Ganji da ke karamar hukumar Igabi ta jihar Kaduna a yammacin ranar Talata inda suka kashe mutum uku suna raunta wasu biyar da harsa
Aminu Ibrahim
Samu kari