Aminu Ibrahim
8433 articles published since 21 Agu 2017
8433 articles published since 21 Agu 2017
Sulaiman Mohammad, kanin Abubakar Mohammed, marigayin sojan saman Nigeria, NAF, ya yi bayanin abinda ya sa ya auri matar da aka saka wa rana da kaninsa, makonni
Lucky Irabor, Babban Hafson Tsaron Nigeria ya ce fiye da yan Boko Haram 500 ne suke tsare a gidan gyaran hali tun bayan kaddamar ta shirin Safe Corridor, rahoto
Jack Dorsey, Mai Kamfanin Twitter ya sayar da sakon da aka fara wallafawa a manhajar ga wani dan kasar Malaysia mai suna Sina Estavi. A wani sako da ya wallafa
Ahmed Zakari, mai bada shawara na musamman ga shugaban kasa kan gine-gine, ya ce akwai yiwuwar gwamnatin tarayya za ta dena biyan tallafin kudin lantarki a kars
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, a ranar Talata ya gana da gwamnan Jihar Benue Samuel Ortom, The Cable ta ruwaito. Hakan na zuwa ne bayan wasu da ake zargin yan
Rundunar yan sanda ta kama masunta yan kabilar jukun su uku kan zargin hannu cikin harin da aka kai wa tawagar Gwamna Samuel Ortom na jihar Benue a hanyar Tyo M
Hukumar tace fina-finai ta jihar Kano, a ranar Litinin ta kama fitaccen mai wakokin yabon Annabi Muhammadu SAW, Bashir Dandago. An kama shi ne kan zargin fitar
Rahoton GPI ya yi nazarin kasashen duniya 163 da suka kunshi kashi 99 cikin 100 na mutanen duniya. An kasa abubuwan da aka yi nazari zuwa gida uku; Tsaro da Zam
Shekaru bayan rasa samun damun zarce kan mulki a matsayin gwamnan jihar Legas, Jam'iyyar All Progressives Congress, APC ta nada tsohon gwamnan jihar Akinwunmi A
Aminu Ibrahim
Samu kari