Da Ɗumi-Ɗumi: Jam'iyyar APC Ta Bawa Ambode Sabon Muƙami
Shekaru bayan rasa samun damun zarce kan mulki a matsayin gwamnan jihar Legas, Jam'iyyar All Progressives Congress, APC ta nada tsohon gwamnan jihar Akinwunmi Ambode cikin kwamitin tuntuba da tsare-tsare, Daily Trust ta ruwaito.
John James Akpanudoehede, sakataren kwamitin riko da shirya taron gangani (CECPC) ne ya sanar da hakan cikin wata sanarwa a ranar Litinin.
Ya ce Mai Mala Buni, Shugaban CECPC, ya amince da kafa kwamitin mai mambobi 61 karkashin jagorancin Mohammed Abubakar Badaru, gwamnan jihar Jigawa.
KU KARANTA: Yanzu-Yanzu: An Kai Hari Gidan Mahaifiyar Sunday Igboho
Ba jerin sunan mambobin kwamitin.
1. H.E. Mohammed Badaru Abubakar – Shugaba
2. H.E. (Sen.) Obarisi Ovie Omo-Agege – Mamba
3. H.E. Alh. Yahaya Bello – Mamba
4. H.E. Prof. Babagana Umar Zulum – Mamba
5. H.E. Alh. Inuwa Yahaya – Mamba
6. H.E. Engr. Abdullahi Sule – Mamba
7. H.E. (Hon) Aminu Bello Masari – Mamba
8. H.E. Simon Bako Lalong – Mamba
9. H.E. Babajide Sanwo-Olu – Mamba
10. H.E. Dapo Abiodun – Mamba
11. H.E. (Sen.) Hope Uzodinma – Mamba
12. H.E. David Nweze Umahi – Mamba
13. H.E. Alh. Abdullahi Umar Ganduje – Mamba
14. H.E. (Sen.) Aliyu Magatakarda Wammako – Mamba
15. H.E. (Sen.) Mohammed Danjuma Goje – Mamba
16. H.E (Sen.) Kashim Shettima – Mamba
17. H.E. (Sen.) Ibikunle Amosun – Mamba
18. H.E. (Sen.) Mohammed Umar Jibrilla – Mamba
19. H.E. Timipre Sylva – Mamba
20. H.E. Rauf Aregbesola – Mamba
21. H.E. (Dr) Chris Ngige – Mamba
22. H.E. (Sen) George Akume – Mamba
23. Abubakar Malami, SAN – Mamba
24. Hajia Sadiya Umar Faruq – Mamba
25. Mallam Adamu Adamu – Mamba
26. H.E. Akinwunmi Ambode – Mamba
27. H.E. Mohammed A. Abubakar – Mamba
28. H.E. (Sen.) Mohammed Adamu Aliero – Mamba
29. H.E. Gbenga Daniel – Mamba
30. H.E. Sullivan Chime – Mamba
31. H.E. (Sen.) Iyiola Omisore – Mamba
32. H.E. Mamadu Aliyu Shinkafi – Mamba
33. H.E. Saidu Dakingari – Mamba
34. Rt. Hon. Dimeji Bankole – Mamba
35. Rt. Hon. Yakubu Dogara – Mamba
36. Sen. Julius Ali Ucha – Mamba
37. Sen. Ganiyu Solomon – Mamba
38. Sen. Margaret Okadigbo – Mamba
39. Sen. Jibrin Wowo – Mamba
40. Sen. Anthony Oduma Agbo – Mamba
41. Sen. Robert Ajayi Boroffice – Mamba
42. Sen. Mohammed Sani Musa – Mamba
43. Sen. Khairat Gwadabe – Mamba
44. Hon. Nkeiruka Onyejeocha – Mamba
45. Hon. Abdulrahman Kawu Sumaila – Mamba
46. Hon. Usman Mohammed – Mamba
47. Mallam Nuhu Ribadu – Mamba
48. Hon. Abubakar Lado Suleja – Mamba
49. Hon. Makinde Peter Abiola – Mamba
50. Hon. Blessing David Onuoha – Mamba
KU KARANTA: Matar Da Za Ta Auri Sojan Saman Da Aka Kashe a Kaduna Ta Auri Yayansa
51. Alh. Kashim Imam – Mamba
52. Mrs. Mimi Drubibi Adzape – Mamba
53. Olorugun Emerhor Ortega – Member
54. Obong Umana Okon Umana – Member
55. Prince B.B Apugo – Member
56. Chief Ify Ugo Okoye – Member
57. Hon. Abike Dabiri-Erewa – Mamba
58. Hajia Hadiza Bala Usman – Mamba
59. Princess (Hon) Miriam Onuoha – Mamba
60. Ideato C. Ideato Okoli – Mamba
61. Dr. Ikechi Emenike – Sakatare
Akpanudoehede ya ce za a kaddamar da kwamitin a sakatariyar jam'oyyar APC na kasa da ke Abuja a ranar Talata misalin karfe 2 na rana.
A wani rahoton, kun ji Rundunar yan sandan jihar Sokoto, a ranar Alhamis, ta ce ta kama a kalla mutane 17 kan zargin fashi da makami, garkuwa da mutane da wasu laifuka a jihar.
Mr Kamaldeen Okunlola, kwamishinan yan sandan jihar ne ya sanarwar manema labarai hakan a Sokoto, Vanguard ta ruwaito.
Okunlola ya ce rundunar a ranar 4 ga watan Maris ta kama wani Jabbi Wanto kan hadin baki da sace mutane biyu a Tamba Garka a karamar hukumar Wurno na jihar.
Aminu Ibrahim ɗan jarida ne kuma ɗalibi mai neman ilimi. Ya yi karatun digiri na farko a Jami'ar Ahmadu Bello Zaria, yanzu yana karatun digiri na biyu a Jami'ar Gwamnatin Tarayya da ke Dutse, Jihar Jigawa.
Ya shafe kimanin shekaru 5 yana aikin jarida inda ya samu gogewa a ɓangaren rubutun Hausa akan fanoni da suka shafi siyasa, mulki, wasanni, nishadi, da sauransu.
Aminu Ibrahim ne ya samu lambar yabo na zakaran editan shekarar 2020.
Za'a iya bibiyarsa a shafinsa na Twitter a @ameeynu
Asali: Legit.ng