Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Wasu da ke kyautata zaton masu garkuwa da mutane ne sun sace wani jigon jam'iyyar All Progressives Congress, APC, a jihar Cross River, Mr Dominic Aqua Edem, a y
Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da sabunta nadin Mr Alexander Ayoola Okoh a matsayin shugaban hukumar sayar da hannun jari, BPE, karo na biyu na tsawon wa'ad
Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya nemi a mayar da mulkin kasa zuwa kudanin Nigeria a gwamnati mai zuwa a shekarar 2023, Channels Television ta ruwait
'Yan bindiga a jihar Kaduna sun kashe manoma ta guda tara a hare-hare mabanbanta da suka kai a kananan hukumomin Birnin Gwari da Giwa a jihar. Samuel Aruwan, kw
Jami'an Hukumar Hisabah ta jihar Kano sun gargadi daliban Jami'ar Bayero da ke Kano wadanda ke zaune a gidajen da ke wajen makaranta su kauracewa aikata ayyukan
Samuel Okyere, wani mai aikin kula da gawa da shirya jana'iza ya magantu kan irin abubuwan mamaki da al'ajabi da ya gamu da su yayin aikinsa a hirar da aka yi d
Jami'in dan sanda a garin Aba, Jihar Abia, a jiya ya kashe wani abokin aikinsa yayin kokarin kama wani da ake zargi da aikata laifi. Vanguard ta ruwaito cewa la
Jami'an hukumar Hisbah a jihar Kano sun kai sumame wasu dakunan daliban jami'ar Bayero da ke Kano inda suka kama dalibai mace da namiji a daki guda, Vanguard ta
Rundunar yan sanda na jihar Ebonyi, a ranar Laraba ta gurfanar da wani lauya mai shekaru 25 a gaban kotu kan zargin satar Naira miliyan 5 mallakar wani Igwe Nwo
Aminu Ibrahim
Samu kari