Aminu Ibrahim
8433 articles published since 21 Agu 2017
8433 articles published since 21 Agu 2017
Fadar Shugaban Kasa a ranar Lahadi ta ce kalaman Bishop din Katolika na Jihar Sokoto, Mathew Kukah, basu yi kama da na malamin addini ba a sakon sa na bikin Eas
An kama wani da ake zargi kutse cikin ginin coci da niyyar yin sata bayan ya makale a wani ramin da ya kutsa ya shiga cikin ginin cocin. Wanda ake zargin mai su
Wasu da ake zargin yan Boko Haram ne, a ranar Laraba sun kai hari garin Azir a karamar hukumar Damboa sun kashe mutum daya tare da raunata wasu da dama, rahoton
Biloniyan Nigeria kuma tsohon dan majalisar taraya, Cif Ned Nwoko, ya yi bayanin abin da yasa ya ke da matan aure fiye da daya kuma ya fi son auren 'yan mata.
'Yan bindiga sun kashe, Dayyabu Jafar, tsohon kansila a mazabar Gayam da ke karamar hukumar Birnin Gwari a jihar Kaduna. A cewar rahoton TVC News, yan bindigan
Wani abu mai kama da dirama ya faru a karamar hukumar Azare ta jihar Bauchi a lokacin da wasu matasa biyu da ba a bayyana sunansu ba suka yi wa Gwamna Bala Moha
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bawa yan Nigeria tabbacin cewa gwamnatin ba za ta yi watsi da gajiyayyu da talakawa ba. Shugaban kasa ya bayyana hakan ne ciki
Dakarun sojoji, ƙarƙashin rundunar haɗin gwiwa ta Operation Safe Haven (OPSH) da ke aikin samar da zaman lafiya a sassan johohin Kaduna, Filato da Bauchi ta kam
Jami'an hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi, NDLEA, ta kama wani mutum mai shekara 35 ɗan ƙasar Chadi da ke sayar wa ƴan ta'adda miyagun kwayoyi.
Aminu Ibrahim
Samu kari