Aminu Ibrahim
8433 articles published since 21 Agu 2017
8433 articles published since 21 Agu 2017
Yan ta'addan kungiyar Boko Haram ta kafa tuta a kauyen Kaure da ke Shiroro a karamar hukumar jihar Niger, Daily Trust ta ruwaito. Gwamna Abubakar Sani Bello ne
Hukumar da ke kula da kafafen watsa labarai a Nigeria, NBC, ta dakatar da gidan talabijin na Channels Television daga watsa shirye-shirye saboda saɓa dokokinta.
Sojoji hudu sun mutu yayin da wasu biyu suka samu raunukan harsashi a ranar Litinin a karamar hukumar Abua/Odua a jihar Rivers a yayin da yan bindiga suka afkaw
Sojoji da dama sun mutu bayan wani jirgin yaki na rundunar sojojin saman Nigeria ya saki bam kan dakarun sojojin kasa na Nigeria da ke Mainok a jihar Borno, Dai
Wasu yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kashe kimanin sojoji biyar a Omelema da ke karamar hukumar Abia a jihar Rivers, The Punch ta ruwaito. An gano c
Wasu da ake zargi ƴan kungiyar masu neman kafa kasar Biafra, IPOB, sun yi wa makiyaya fulani 19 yankan rago a Igbariam da ke ƙaramar hukumar Oyi ta jihar Anambr
'Yan bindiga sun sace wasu daga cikin daliban Jami'ar Koyon Aikin Noma da ke Makurdi, FUAM, a jihar Benue, Daily Trust ta ruwaito. Mahukunta makarantar sun tabb
Mataimakin shugaban ƙaramar hukumar Ungoggo a jihar Kano, Alhaji Abdullahi Dantalata Karo ya riga mu gidan gaskiya, Daily Trust ta ruwaito. Shugaban ƙaramar huk
Rundunar sojojin Nigeria ta ce dakarunta na Operation Lafiya Dole, a ranar Juma'a, ta ce dakarunta sun kashe ƴan ta'addan kungiyar Boko Haram/ISWAP a garin Geid
Aminu Ibrahim
Samu kari